23/11/2025
Malam Abdullahi Shehu Dan Gano Kenan Da Allah Yaiwa Rasuwa Wata Hudu Da S**a Wuce
Har Yanzu Dai Muna Alhini Na Rasuwar Wannnan Bawan Allah Mai Yabon Manzon Allah SWT
Allahumma Salli Ala Shafiul Mushaffa'i Yaumul Kiyamati⦠Wannan Kasida Akwai Alamomin Cikawa Da Imani A Cikin Ta