Bacha Global services

Bacha Global services We at Bacha global services sell and buy textile materials

At affordable price
24/05/2022

At affordable price

12/04/2022

Ya Allah kasa munyi ibadah karbabbiya

26/03/2022
14/03/2022

Bello yabo yayi Raddi mai zafi ga Turji Bayan yace karya yake Basu zauna Gidan yari ba

Call or WhatsApp @08131258184
08/03/2022

Call or WhatsApp @08131258184

Wannan yakamata suje su surqusa sunemi sulhu da mutuminnan don babu yadda zasuyi dashi tako ina yafi qarfinsu  kyauta
25/02/2022

Wannan yakamata suje su surqusa sunemi sulhu da mutuminnan don babu yadda zasuyi dashi tako ina yafi qarfinsu

kyauta

BAMBANCIN ƘARFI TSAKANIN RASHA DA YUKREN

A lokacin da rashin jituwa ke karuwa tsakanin ƙasashen Rasha da Yukren, Dabo FM ta lalubo bayanai dangane da karfi da ikon yaƙi tsakanin ƙasashen biyu;

1. SOJOJIN FAGEN DAGA:
RASHA - 900,000.
YUKREN - 209,000.

2. SOJOJIN KO TA KWANA:
RASHA - 2,000,000.
YUKREN - 900,000.

3. ATILARI:
RASHA - 7,571.
YUKREN - 2,040.

4. MOTOCIN YAƘI:
RASHA - 30,122.
YUKREN - 12,303.

5. MOTOCIN IGWA:
RASHA - 12,420.
YUKREN - 2,596.

6. JIRAGEN YAƘI MASU SAUKAR UNGULU:
RASHA - 544.
YUKREN - 34.

7. JIRAGEN SAMA NA YAƘI:
RASHA -1,511.
YUKREN - 98.

8. KASAFIN KUƊINSU AKAN TSARO:
RASHA - $61.7bn. (11.4% na kasafin kuɗinsu)
YUKREN - $5.96bn. ( 8.8% na kasafin kuɗinsu).

Address

IBB Way
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bacha Global services posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bacha Global services:

Share