Abib Super Market

Abib Super Market Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abib Super Market, Business Center, KURNA layin 'yan doya, Kano.

23/01/2026

Maja 4sale

Allah ya tsaremu ya tsaremana imaninmu, Allah ya cigabada bayyana gurbatattu mutane ya kuma tona asiran 'yan ta'adda wad...
20/01/2026

Allah ya tsaremu ya tsaremana imaninmu, Allah ya cigabada bayyana gurbatattu mutane ya kuma tona asiran 'yan ta'adda wadanda s**a mai'da rayukan Dan Adam tamkar na kiyashi.
wadannan sune wadanda akezargi da kisan gillar mata da 'ya 'yanta biyar acikin gidanta na Aure "bila hakkin"😭😭😭😭
Allah (S.W.A) yabamu shuwagabanin da zasuyi hukunci irin yadda ka ummarcemu muyi

06/09/2024

اخماتمبر

JAMA'A ME ZAKUCE DANGANE DA DAUKAKA KARAR DA ZA AYI DOMIN KWACE MULKI AHANNUN GWAMNA MAICI(Gwaman Kano ABBA Kabir Yusuf ...
21/09/2023

JAMA'A ME ZAKUCE DANGANE DA DAUKAKA KARAR DA ZA AYI DOMIN KWACE MULKI AHANNUN GWAMNA MAICI(Gwaman Kano ABBA Kabir Yusuf ) DA ZA 'AYI

21/09/2023
Iyayena daYan uwana da Malamaina da kuma Abokaina,innamana barka da salla......
28/06/2023

Iyayena daYan uwana da Malamaina da kuma Abokaina,innamana barka da salla......

Address

KURNA Layin 'yan Doya
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abib Super Market posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share