Isa Yunusa Dauda

Isa Yunusa Dauda Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Isa Yunusa Dauda, Business service, Warawa, jalawa karchawa, Kano.

Barcelona mutananmu          Mutanannan Sam basu da zuciya su ba yadda za'ayi su tabula wani abin azo a gani a waje     ...
19/09/2024

Barcelona mutananmu

Mutanannan Sam basu da zuciya su ba yadda za'ayi su tabula wani abin azo a gani a waje

Bayern Munich ga sunan akan layi!!

Idan kana neman Jagoran talakawa da kuma matasa in ka samu Rabiu Musa Kwankwaso ka zo madakata      Allah ya kara dokaka
19/09/2024

Idan kana neman Jagoran talakawa da kuma matasa in ka samu Rabiu Musa Kwankwaso ka zo madakata

Allah ya kara dokaka

13/09/2024

"Al'umar duniya duk wadda shiga nayi kuskure ina bashi hakuri"

~~BELLO TURJI~~

KAJI WAWA, WAI SHIN DOKA YAKE ABINDA YAKE BA KUSKURE BANE KO KUWA NEMAN YAFIYA YAKEYI A GURIN AL'UMMA?

12/09/2024

Hakika mutanan da sukabi rudin duniya ta hanyar kafircewa Allah subuhanahu wata'ala jin dadin su a wannan duniya zai zamto dan kadan kuma wulakantaccan jin dadi da ba zai amfanar dasu komai ba a lahira

Makomarsu zata zamo jahannama wacce take cike da azabar Allah mai radadi da ba zai taba karewa ba, ko da yaushe canja halittar ma'abocinta ake daga zagwanyewa zuwa sabuwar halitta dan a ci gaba da dandana musu azabar da ba zata taba karewa ba , wulakantacciyar makoma kenan ba wata makoma d ta kaita muni , Allah ya tsaremu tare da zuri'ar mu daga irin wannan makoma , Amin ya Rabbi

In Allah yayi maka ni'ima ta Imani ka gode masa wajan kara neman kusanci dashi , duk halin da ka tsinci kanka na matsi da wahalar rayuwa in kayi hakuri mai wucewa ne , YA HAYYU YA QAYYUM KA TABBATAR DAMU A CIKIN NI'IMARKA , Amin ya Rabbi

12-09-2024
Isah Yunusa Dauda

09/09/2024

Mu fadawa kanmu gaskiya:

Duk 'yan takarar Chiarman na karamar hukumar warawa basu cancanta ba !!

Nifa a zarin kwankwasiya yana daya daga cikin abinda yake burgeni wato yarda da hukuncin Oga       Duk wadda oga ya nuna...
09/09/2024

Nifa a zarin kwankwasiya yana daya daga cikin abinda yake burgeni wato yarda da hukuncin Oga

Duk wadda oga ya nuna to ayi masa biyayya don akan haka addinin musulinci ya ginu wajan tsarin fidda shugaba , abu daya ya kamata oga ya soya a cikin wannan tsarin duk wadanda aka kawo sunansu a matsayin sunki yin sulhu, ya aiyanasu a matsayin wa'yanda basu cancanta ba ya doko wadda bai nemaba ya bashi, kinyin sulhunsu ya kara tabbatar da kansu sukeso , basu zamto adalaiba shi kuma tsarin shugabanci anfison a bawa adali .

Abinda yankin arewa yake bukata , samun mutane masu daraja da kima a Idon al'umma wa'yanda zasu iya cewa ayi kaza ayi abar kaza a bari , tabbas tsarin kwankwasiya ya dace da wannan bukatar ta mutanan arewa .

Allah ya bamu shugabanni na gari

Ka iya ka hutu na Portugal mai kafa goma           Anan fa ake yin aci kullum din wancan ya shude , CR7 ka Ci lokacin ka...
08/09/2024

Ka iya ka hutu na Portugal mai kafa goma

Anan fa ake yin aci kullum din wancan ya shude , CR7 ka Ci lokacin ka ka Ci na wasu

08/09/2024

Ba zaka gane dan siyasa ya iya tawakali ba sai a lokacin da ya yi kokarin yin zalinci Allah ya toshe kofar
Sai kaji yana cewa dama can haka Allah ya kaddara bm d rabo

05/09/2024

Rayuwar da muke ciki abace mai matukar rudani , rashin tabbas na halin da mutun zai tsinci kansa bayan mutuwarsa ya isa mutum ya gane duniya ba gidan sharholiya ne ba

Ka botawa Allah tu kuru amma duk da haka cikin neman gafara da rahamarsa kake sabo da rashin tabbas na amsar ibadarka

Ya Allah ka sanyamu a cikin bayin da kake amsar ibadunsu , Amin ya Rabbi

05/09/2024

Mu zamanto bayin Allah na kwarai don kara samun kyakkyawan kusanci ga Allah

Mu kasance masu taimakon al'umma sai Allah ya samar da masu taimakonmu tare da 'ya'yanmu a lokacin d muka gajiya ko kuma muka rasa rayuwarmu

Mu kula da tarbiyar 'ya'yanmu tare da ilimantar dasu ilimin addini Dana zamani don kocewa Shubuhar dake cikin wannan duniyar

Mu yawaita yin istigifari don samun gafarar Allah akan munanan aiyukanmu d mukewa Allah tare da samun kai cikin rahamarsa

Mu zamto masu yawan adu'a a halin kunci da walwala na rayuwa domin Allah maji rokon bayinsane

Hakika akwai al'umma da dama da suke cikin kuncin rayuwa ya Allah ka h**e mana hanyar da zamuci musha mu tarbiyantar da 'ya'yanmu , Amin ya Hayyu ya Qayyum

05-09-2024
Isah Yunusa Dauda

05/09/2024

Da naji ya ce gwamnatin Mahaukata sai nayi tsit na kasa gane me yake nufi, ashe gwamnatin Olule yake nufi da nayi nazari sai na fahimci akwai k'amshin gaskiya a maganarsa

Address

Warawa, Jalawa Karchawa
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Isa Yunusa Dauda posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Isa Yunusa Dauda:

Share