01/09/2022
Yawwwwa..!😁😁😁😁
Idan kana son shiga cikin lissafin wadanda zasu karbi wadannan garar. Toh ka tabbatar ka cike link, bazamu ce lallai duk wanda ya ciki zai samu riga da hula, da sauran abubuwa da yawa da lissafin su bazai kare ba. Amma tabbas idan ka cike to fah ka saka rai kana cikin kaso 80% na mutanen da bazasu tafi hakannan hannu rabbana ba.😁
Banza fa ta sauka, kuma Alkur'an akwai sauran abubuwan da s**a fi wadannan. Za'a raba kyautuka sama da dubu shida a gurin🤣🤣🤣
https://bit.ly/3Rg2zvQ
https://mara.xyz/me/B4G300
✍️ MuhammadMuhammad Abdulrahman ShekahMuhammad Abdulrahman ShekaMuhammad Abdulrahman Sheka