El Bashir A Sheka

El Bashir A Sheka waman ya ta wakal alallahi fa huwa hazbu

17/04/2026
03/04/2026

Duk wanda yasan kansa
Bazai taba son
Kwankwaso ba
😜

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf tare da tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, s...
31/03/2026

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf tare da tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, sun gana da Shugaban Majalisar Wakilai ta Ƙasa, Rt. Hon. Tadujjin Abbas jim kaɗan bayan wani muhimmin sauyi da ya faru a fagen siyasar Jihar Kano.

Gwamnan ya isa zauren Majalisar tare da tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje (Khadimul Islam), da Sanata Barau I. Jibrin, tare da Babban Daraktan Cibiyar Kula da Nagartar Ayyuka ta Ƙasa (NPC), Hon. Dr. Babba Danagundi NIM.

Ganawar ta zo ne a daidai lokacin da wasu ‘yan Majalisar Tarayya guda takwas daga Jihar Kano s**a sauya sheƙa daga Jam’iyyar NNPP zuwa Jam’iyyar APC mai mulki a ƙasa.

Wannan sauyin sheƙa ya ja hankalin masu ruwa da tsaki a harkar siyasa, inda ake kallon ganawar a matsayin wani muhimmin mataki na sake fasalin siyasar Jihar Kano da ma ƙasa baki ɗaya.

Ayuba Jarimi
SSA Media to the DG NPC
Talata, 31 ga Maris, 2026.

By

10/03/2026

Iya yakin Iran ya Isa
Mutane masu hankali su gane yaki masifa ne Kuma Zaman Lafiya Babbar ni'ima ce 🥲

With Aminu Abdullahi – I just got recognised as one of their top fans! 🎉
10/03/2026

With Aminu Abdullahi – I just got recognised as one of their top fans! 🎉

Abba Balaraben Gwamna Abba Gwamnan Kanawa💪
09/02/2026

Abba Balaraben Gwamna Abba Gwamnan Kanawa💪

08/02/2026

Romooooooo🕺🕺🕺

Kuce Romooo ! Kuce Romooo !! Kuce Romooo !!!Romoooo yana dab da Sauka…..              JANZAKARA
08/02/2026

Kuce Romooo ! Kuce Romooo !! Kuce Romooo !!!

Romoooo yana dab da Sauka….. JANZAKARA

New chiganvy a farashi mai sauki ga masu yin anko ko sayan dai dai ko sariCall ko whatapp08051155084 ko 08062293992
01/10/2023

New chiganvy a farashi mai sauki ga masu yin anko ko sayan dai dai ko sari
Call ko whatapp
08051155084 ko 08062293992

30/09/2023

Masha Allah

Address

Kano

Telephone

+2348062293992

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when El Bashir A Sheka posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to El Bashir A Sheka:

Share