24/12/2022
Bamu da lokacin tsayawa sanin masoya da maƙiya...
Kawai mu yi aiki, mu ɗauka kowa masoyi ne, mu nemi taimakon Allah. Idan taimakon Allah Ya shigo ciki har maƙiyan sai Ya sakkharasu su zama mataimaka