Barr. Ghazali Datti Ahmad for Kano Municipal

Directions Contact the business

Barr. Ghazali Datti Ahmad for Kano Municipal Barr. Ghazali Datti Ahmad | PDP Candidate, Kano Municipal. Together, we can do more.

A voice for the people, champion of accountable leadership, youth empowerment, development and effective representation.

12/10/2026

A tarihin Najeriya ba a taba yin mulkin 'k**a karya' irin mulkin APC ba.

11/10/2026

Today, 11th October 2026, as the world marks the International Day of the Girl Child.
I, Hon. Barr. Ghazali Datti Ahmad, Aspirant for House of Representatives, Kano Municipal Constituency 2027 under PDP, celebrates our daughters the pride of Kano.

I firmly believe investing in girls is investing in a better future for everyone, When a girl is educated, protected and empowered, she becomes an agent of positive change, she strengthens her family, transforms her community, and contributes to national development.

To every girl in Kano Municipal, I say, Your dream is valid. You can become a Doctor, a Lawyer, a Pilot, a President. I will be your voice in sha ALLAH.

Together, let us build a Kano Municipal where no girl is left behind and every woman thrives.

Happy International Day of the Girl Child!
Hon. Barr. Ghazali Datti Ahmad
Barrister | Community Leader | PDP
Aspirant, House of Representatives
Kano Municipal Constituency.

02/10/2026

BARKA DA JUMMA’A

Ina miƙa gaisuwar Barka da Jumma’a ga ɗaukacin al’ummar Kano Municipal (Birni-da-kewaye) da Jihar Kano baki ɗaya.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya karɓi ibadunmu, Ya gafarta mana zunubanmu, Ya ƙara mana lafiya, zaman lafiya da albarka, Ya kuma biya mana buƙatunmu na alheri. Amin!

Allah Ya sanya wannan Jumma’a ta zama sanadin rahama, haɗin kai, zaman lafiya da ci gaba a cikin al’ummarmu. Amin!

Jumma’a Mubarak!

Hon. Barr. Ghazali Datti Ahmad (Ɗan Takarar Majalisar Tarayya na Kano Municipal, ƙarƙashin Jam’iyyar PDP, Kano).

As Nigeria celebrates Independence Day, we are reminded that democracy gives citizens the right to participate in choosi...
01/10/2026

As Nigeria celebrates Independence Day, we are reminded that democracy gives citizens the right to participate in choosing the leaders who represent them and to hold those leaders accountable.

For the people of Kano Municipal, this is an opportunity to reflect on the future we want and to participate actively in the democratic process. Every vote is a civic responsibility, and every citizen deserves the opportunity to make an informed choice based on the candidates’ character, policies, experience and commitment to public service.

As Barr. Ghazali Datti, a PDP aspirant for the Kano Municipal Federal Constituency, I encourage citizens to remain engaged, peaceful and committed to democratic values.

Let us protect our democracy through peaceful participation, informed voting, accountability and respect for one another, please.

Happy Independence Day, Nigeria! 🇳🇬
May our democracy continue to grow stronger, and may Kano Municipal and Nigeria prosper in Sha ALLAH.

Barr. Ghazali Datti
PDP – Kano Municipal Federal Constituency Aspirant
1th October, 2027

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN!Cikin alhini da jimamin rasuwar Alhaji Sani Lawan Kofar Mata, fitaccen ɗan siyasa ku...
21/09/2026

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN!

Cikin alhini da jimamin rasuwar Alhaji Sani Lawan Kofar Mata, fitaccen ɗan siyasa kuma ɗan kishin Jihar Kano.

Marigayin ya taka muhimmiyar rawa a harkokin siyasar Kano, tare da gudanar da ayyuka na hidimar al’umma, ciki har da shugabancinsa a Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kano, inda ya yi aiki tuƙuru na tsawon shekaru.

Wannan babban rashi ne ga iyalansa, ƴan uwansa, abokan siyasarsa, al’ummar Birni, da ɗaukacin al’ummar Jihar Kano.

Ina miƙa saƙon ta’aziyyata ga iyalan marigayin da ɗaukacin al’ummar Kano.

Ina roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya gafarta masa, Ya jiƙansa da rahamarsa, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsa, sannan Ya bai wa iyalansa da ƴan uwansa haƙurin jure wannan babban rashi.

Allah Ya jiƙansa, Ya gafarta masa, Ya sa Aljanna ce makomarsa. Amin.

Hon. Barr. Ghazali Datti Ahmad
Ɗan Takarar Majalisar Tarayya, Kano Municipal, ƙarƙashin Jam’iyyar PDP, Kano.

BARKA DA JUMMA’AIna miƙa gaisuwar Barka da Jumma’a ga ɗaukacin al’ummar Ƙaramar Hukumar Kano Municipal (Birni-da-Kewaya)...
18/09/2026

BARKA DA JUMMA’A

Ina miƙa gaisuwar Barka da Jumma’a ga ɗaukacin al’ummar Ƙaramar Hukumar Kano Municipal (Birni-da-Kewaya) da Kano baki ɗaya.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya karɓi ibadunmu, Ya gafarta mana zunubanmu, Ya ƙara mana lafiya, zaman lafiya da albarka, Ya kuma biya mana buƙatunmu na alheri.

Allah Ya sanya wannan Jumma’a ta zama sanadin rahama, haɗin kai da ci gaba ga Kano Municipal da Jihar Kano baki ɗaya.

Jumma’a Mubarak! 🤲🏽

Daga:
Barr. Ghazali Datti Ahmad
Ɗan Takarar Majalisar Tarayya na Kano Municipal, ƙarƙashin Jam’iyyar PDP, Kano.

SAƘON BARKA DA JUMA’AAssalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.Ina miƙa gaisuwar Barka da Juma’a ga al’ummar Kano Muni...
11/09/2026

SAƘON BARKA DA JUMA’A

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.

Ina miƙa gaisuwar Barka da Juma’a ga al’ummar Kano Municipal da ɗaukacin al’ummar Musulmi.

A wannan rana mai albarka, ina roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya karɓi ibadunmu, Ya gafarta mana zunubanmu, Ya biya mana buƙatunmu, Ya kawo mana zaman lafiya da ci gaba, Ya kuma albarkaci rayuwarmu da iyalanmu.

Juma’a Mubarak!
Allah Ya amsa addu’o’inmu, Ya sa mu dace a duniya da Lahira. Amin.

Barr. Ghazali Datti Ahmad
Ɗan Takarar Majalisar Wakilai ta Tarayya - Kano Municipal, PDP.

TA’AZIYYAR RASUWAR BARDEN ƘERARRIYAR KANOIna miƙa saƙon ta’aziyyata mai cike da alhini da jimami bisa rasuwar Barden Ƙer...
09/09/2026

TA’AZIYYAR RASUWAR BARDEN ƘERARRIYAR KANO

Ina miƙa saƙon ta’aziyyata mai cike da alhini da jimami bisa rasuwar Barden Ƙerarriyar Kano, Alhaji Shehu Kabir Bayero, wanda Allah Ya yi wa rasuwa a birnin Alƙahira, ƙasar Masar.

Haƙiƙa, rasuwarsa babban rashi ne ga Masarautar Kano, iyalansa, ƴan uwa, abokan arziki da ɗaukacin al’ummar Kano. Marigayin ya kasance mutum mai daraja da mutunci, wanda ya sadaukar da kansa wajen hidima ga Masarautar Kano da kuma kiyaye al’adunta da kyawawan tarihinta.

A madadina, iyalina da kuma al'ummar Birni-da-Kewaya, ina miƙa ta’aziyya ta musamman ga Masarautar Kano da iyalan marigayin, tare da roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya gafarta masa kura-kuransa, Ya jiƙansa da rahamarsa, Ya haskaka kabarinsa, Ya kuma sanya shi cikin Aljannatul Firdaus.

Allah Ya ba iyalansa, ƴan uwansa, Masarautar Kano da ɗaukacin waɗanda wannan rashi ya shafa haƙurin jure wannan babban rashi.

إِنَّا لِلَّهِ وَإِنَّا إِلَيْهِ رَاجِعُونَ.

Allah Ya jiƙansa da rahama. Amin.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Barr. Ghazali Datti Ahmad for Kano Municipal posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Barr. Ghazali Datti Ahmad for Kano Municipal:

Shortcuts

Share