Ismail Birni Birni

Ismail Birni Birni Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ismail Birni Birni, Business service, kwari market, Kano.

29/06/2025
29/06/2025
29/06/2025

Yanzu yanzu wani Ɗan karota yayi silar mutuwar wata Mata da Ɗanta a Bakin Kano club ta hanyar riƙewa Mai mota sitiyari.

~Auwal Idris Tudun Wada

28/06/2025

Yanzu Yanzu Faɗan Daba ya ɓarke a unguwar Farawa dake Kano inda takai da kisan mutum ɗaya tare da ɗaukar fansar ran mahaifiyar wanda yayi kisan inda itama ta mace har lahira.

Yanzu haka Unguwar farawa dake hotoro jahar kano ta rikice inda masu rigimar s**aci Alwashin sai dai koya yayi ta ransa amma sau sun fanshe.

Ana buƙatar daukin jami'an tsaro a shashin unguwar.

Aisha Hanan

28/06/2025

Miji na ya kwashe tsawon lokaci yana jinya kafin ya mutu, da Likita da dangin miji na sun boye mun cewar HIV ne yayi sanadiyyar mutuwar miji na s**a bar ni ina ta yawo da cuta a jiki na wai don kada Asiri sun su ya tonu, na rantse da girman Allah ban taba bari koda Hijabi na wani Namiji ya taba ba har zuwa lokacin dana Auri miji na gashi yanzu ya saka min cuta ya tafi ya bar ni da kana nan shekaru gashi bani da Yaro ko daya, nayi kuka nayi kuka k**ar zan mutu sanadin haka sai da hawan jini ya k**ani.

Mutane da dama sun fito neman Aure na bayan rasuwar sa amma babu damar Aure, wani lokaci ma sai in ji ko dai nima in rufe Ido in Auri daya daga cikin masu zuwa wajen nawa ne sai kuma tsoron Allah ya k**a ni.

Abun da yake damu na, yanzu yaushe zan yi Aure? Yaushe zan warke? Wane ne zai Aure ni? Yaushe zan sami Yaro?

Miji na ya cuce ni bazan taba yafe mishi ba, sai mun je gaban Allah zai yi mana Hisabi.

28/06/2025
28/06/2025

Hamshaƙin attajirin kuma ɗaya daga cikin wadanda s**a fi arziki a nahiyar Afrika, ya rasu a Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa bayan fama da rashin lafiya k**ar yadda ɗaya daga cikin ƴaƴansa ya shaida wa BBC.

Ya rasu yana da shekaru 94, ya kuma bar matansa, da ƴaƴa da jikoki da dama.

Address

Kwari Market
Kano
1919

Telephone

+2348025925256

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ismail Birni Birni posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share