Al-Ihsan Textiles services Kano

Al-Ihsan Textiles services Kano Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Al-Ihsan Textiles services Kano, Business service, Kano.

08/02/2022
08/02/2022

Salamu alaikum wa rahmatullah

Mu na yi muku fatan alkhairi da fatan kowa ya na lpy

Mu na farincikin sanar da ku cewa mu na siyar da kayan MAZA da MATA wadanda su ke dai dai da zamani kamar

Shadda , yadi , dan Abba ,

Atamfa , leshe , da sauransu

Kuma a ko yaushe a shirye mu ke wajen ganin mun karrama customers namu domin farin cikinku shi ne namu,

Kuma muna siyar da dai dai ko sari

Ga wadanda su ke nesa da kano ko kasashen waje

Mu na iya aikawa mutum kaya a duk inda ya ke a fadin Nigeria ko ketare

Mu na muku fatan alkhairi, nasara , farinciki da kwanciyar hankali mai albarka

Ga mai neman karin bayani

Ka na iya tuntubarmu a shafinmu ta hanyar lambobi kamar haka :

WhatsApp 08021420552

Farin cikinku shi ne fatanmu

Address

Kano
234

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Ihsan Textiles services Kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share