Kanawan Dabo Masu Neman Hadeen Kan Nigeria

Kanawan Dabo Masu Neman Hadeen Kan Nigeria Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kanawan Dabo Masu Neman Hadeen Kan Nigeria, Business service, Kano.

08/10/2023

BABU ABIN DA YA FI NEMAN ILMI DAƊI

1. ALLAH YA KIRA KANSA MAI ILMI,
2. YA SIFFANTA KANSA DA ILMI.
3. FARKON HALITTA ALƘALAMI.
4. ANNABI ADAM YA FIFICI MALA'IKU DA ILIMI.
5. FARKON WAHAYI ILIMI.

YA ALLAH KA BAMU ILMI MAI AMFANI
WANDA ZA MU YI AIKI DA SHI, BA NA JAYAYYA DA MUSU, DA GARDAMA BA.

19/07/2023
ME ZANCE MIYI ZAURAN CENa tsabtace Harshe waka bana sakka Yasashen zanceAhali ne Jari karka batarfa ka kulla fa Bajinta ...
13/07/2022

ME ZANCE MIYI ZAURAN CE
Na tsabtace Harshe waka bana sakka Yasashen zance
Ahali ne Jari karka batarfa ka kulla fa Bajinta ce
Waka AYAGI MEZANCE

SUFFAR MASSOYI CE TAZAMO abbar Tunawa
Farin chiki na zayazamo Farin chikin shi
Baqin chiki na a dole ya zamo baqin chikin shi
Waka Nura m.inuwa NI DA KU (8)

HANTA DA JINI WANE DA KANI
Kima da kamma
Kogi mahadar raffi
Aa inne Gabba sai inyi Baya maza sunka sa qure sallo na
Waka Nura m.inuwa BEST OF MAI ZAMANI 2019 (16)

YAN YARA GOBE MANYA NE SU
In zaku lura ni fa ban raina su kuddaffa kuddaffa musu kutaffa kutaffa musu
Dan gane Gaskiyar SO akka yin Gwaji ku kare ku kare musu ku daure ku daure musu
Tsuntsu kukan gidan su a daji yake
Tayarda Fittina Doka ta hanna koda da Gaskiya kar kayi Tsokanna
MADUGU ne zayya jure tafiyar qaffa
Me Son ka so Hali karkabi kyawun Suffa
Iyya Ruwa fidda kai tanbayi mai Iyyo
Mai Kyau ake Gani ayyau Kwaikwayyo
Waka Nura m.inuwa Wata sabuwa Yaran mata MANYAN MATA (5)-------

MANYAN MATA NI TANBURAN KU Ayanzu nake DakkaKU Ko yan Mata aikin ku yau bai wucce riqe JakaDudiya dadi babu kamar Ku Uwa...
30/06/2022

MANYAN MATA NI TANBURAN KU Ayanzu nake Dakka
KU Ko yan Mata aikin ku yau bai wucce riqe Jaka
Dudiya dadi babu kamar Ku Uwa Uba
A chikin waka ta mata kodiya zan yiwa Uwa ta
Komai zanayi na san baza na Biyyaki ba
Lissafi sai Kwakwalwa ga salwa ga makwarwa
Ko ba yanka Kifi ana iyya kammawa Achi
Mu riqe Noma rufin Assiri ne gun Talaka
Waka Nura m.inuwa MANYAN MATA(15)

SO NE GINSHIKIN HALLITTA
Wani chiki ya irga Riba wani ya fadi bai Sani ba
Launin Muta ne yana sauyawa Zamani zamani
Tin lokachin ADAMU SO bai sauyya Ka,idda ba....
Waka Isa_Ayagi_So_Ginshikin_....

INKA IYYA ZANCE ZAKA DARARMA KWATANCE1-Harshe bashi da Linzami sai nazari da Tunani2-Na hau gingarma na shiri zan kai Sa...
25/02/2022

INKA IYYA ZANCE ZAKA DARARMA KWATANCE
1-Harshe bashi da Linzami sai nazari da Tunani
2-Na hau gingarma na shiri zan kai Saqo inyi kure kuyi min afuwa shine nai roqo
3-A sahu na waqan Hausa inna a mataki farko dan Almajir ne ba Sarki ko Aramma ba
4-Dukkan zance in zamuyi sai munsa shi maauni kuma mun tantance ba duk gero zaiyi tumu ba
Fadakarwar Nura m inuwa inka iyya Zance

ADALI SARKI ADALI
1-Rayuwa a Duniya ala sai kai a Hankali
2-Allah kula da ni ka san dani a Arziki kar nai qarkon kifin ruwa kar nai saqon Bubukuwa
3-Allah mai Zamani Aminu ala bawanka ne
4-Allah keda magani
5-Allah kubutarda ni
6-Allah ka hayyarda ni
7-Allah ka sanda ni ka sani a Taska ta Adali
Fadakarwa ce daga Aminu ladan ala waka Adali da yaba da misali akan sa...............

GA JIRGI NA FITON TALAKAWA KWANKWASO1-Ga turmi shadaka ayi yau ayi gobe sai gaskiyya2-Kwankwasiyya jahar Kano muke ba Ja...
22/02/2022

GA JIRGI NA FITON TALAKAWA KWANKWASO
1-Ga turmi shadaka ayi yau ayi gobe sai gaskiyya
2-Kwankwasiyya jahar Kano muke ba Jam,iya ba
3-Madugu uban tafiya gamji qiffaduwa
4-Farin chikin Talawa taho mubika
Sabuwar wakar Aminu dumbulin Ga dan Musa
Tunatarwace mussamman Kano 44 local govt na titin kilo mita da yayi manna hadida Ginin benayen ajujuwan firamare a dukkanin firamaren dake jahar Kano karakakkaf.......?

JAMAA MUJI TSORAN ALLAHMuna gani Zamani ya chanza Rayuwar ta wani hali1-Muntuba Rabbi kagga farce mu2-Mu durqusa bisa gu...
18/01/2022

JAMAA MUJI TSORAN ALLAH
Muna gani Zamani ya chanza Rayuwar ta wani hali
1-Muntuba Rabbi kagga farce mu
2-Mu durqusa bisa guywoyin mu babu babba chikin mu
3-Yakamata mu kyara kar mu zauna jiran wata qila
Fadakar wace zuwa manya da yara na qasar mu Nigeria
Waka Nura m.inuwa ni da ku(16)

UWAR IYYAYE AI.SHA  Aminu bazaya barki ba1-Abinda kauna zata bayar shi biyya zata bayar2-Abinda kwakwalwa ta bayar shi T...
09/12/2021

UWAR IYYAYE AI.SHA
Aminu bazaya barki ba
1-Abinda kauna zata bayar shi biyya zata bayar
2-Abinda kwakwalwa ta bayar shi Tunani zaya Haifar
3-Abinda Tunani yabayar shifa Aiki zayabayar shi Dabia tagabbatar
4-Abinda Halaiyyar ka tabayar shi Suffofin ka zasu bayar
5-Abinda Rushin Mutin ya auno shi Gabobin zasu gabbatar
6-Abinda san Zuchiya ya auno shi take sanka ka ammayar Aiki da son Zuchiya mu gano yinsa dana Sani kabayar
7-Aiki akan Hankali mu gano salsalar Gaskiya ka bayar.....
Nunasar wace maimashimmanchi zuwa mu matasa donmin garmama Iyyayen mu
Daga malan Aminu ala massanin Halayyar yan Adam.........

MAI GIDAN GILASHI BAJIMURIN WARGI YAKE BA              YAN UWAH1-Kaliqi buwayi banyi nufin in saba makka ba 2-Rabbi kasa...
08/12/2021

MAI GIDAN GILASHI BAJIMURIN WARGI YAKE BA
YAN UWAH
1-Kaliqi buwayi banyi nufin in saba makka ba
2-Rabbi kasani ni banyi nufin chutar wani ba
3-Rabbi ka zame mini jagora kar inyi zamba
4-In isar da saqo na dasani bada Kangara ba.
Fadakarwa ce maimushin manchi akan mu matasa samari da yan mata don akwai misali a Yatsun mu wasu sunfi wasu tsayi hakan ma Shisabi ne a Rayuwar mu yan Adam........

MU ZAUNA LAFIYA~MU ZAUNA LAFIYA   Sanin Ilimi yake sawa mutin ya fashimci Kan sa  Ilimi ginshiqi ne gun kowa da kowa  Sa...
11/11/2021

MU ZAUNA LAFIYA~MU ZAUNA LAFIYA
Sanin Ilimi yake sawa mutin ya fashimci Kan sa
Ilimi ginshiqi ne gun kowa da kowa
Sai ansan Ilimi zaa sami shigar Hulda da Kowa
Kasuwanci ko Sanaa sai da sani s**a Habbakowa.
Fadakarwar a waqe ta
Aminu Alan waka
Amfanin Ilimi aiki dashi gaskiya ce fadake yau Saadu Zungur kekira da amo me karsashi.......

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kanawan Dabo Masu Neman Hadeen Kan Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share