Alee mashasha inatal limited

Alee mashasha inatal limited Materials

22/04/2026

AMEEN YA ALLAH

Big shout-out to my newest top fans! Ammar Abubakar2027 Har yanzu Banga Wanda ya kai kwankwaso Cancanta Ba, Babban ganga...
25/01/2026

Big shout-out to my newest top fans! Ammar Abubakar2027 Har yanzu Banga Wanda ya kai kwankwaso Cancanta Ba, Babban gangancin da mutanen Nigeria zasu Yi Shine Su zaΙ“e Wani Ι—an takara a matsayin Shugaban kasa Wanda ba kwankwaso ba

inji Wole Soyinka

19/01/2026

Amincin Allah ya Tabbata a Gareka Ya Ma'abocin Isra'i da Mi'iraji
(SAW)

19/01/2026

GAISUWA ZUWA GARIKA YA RASULULLAHI
πŸ•‹πŸ•‹πŸ•‹πŸ•ŒπŸ•ŒπŸ•Œ

FAIRA BA GADO BACEB***e Ace Shigar Ta Sai An Cike FormB***e Ace Sai Da Izinin Wani Zaka ShigaB***e Ace Ta Wasu Ce Banda ...
15/01/2026

FAIRA BA GADO BACE

B***e Ace Shigar Ta Sai An Cike Form
B***e Ace Sai Da Izinin Wani Zaka Shiga
B***e Ace Ta Wasu Ce Banda Wasu.
B***e Ace Sai Ahlin Da Aka Zaba Zasu Shiga Cikin ta.

Faira kam kayan Allah Ce
Sannan Mallakin Manzon Allah Saw Ce
Shehu Tijjani Rta Shine Sarkin Ta
Uwa Uba Kuma Shehu Ibrahim Niasse Rta Shine Mai Shayar Da Kowa A Cikin ta.

Gundarin Haqiqar FANA'I Cikin Faira Shine,Karewa Cikin Son Manzon Allah Saw

Ya Allah kaqara tabbatar da duga dugganmu a cikin Faira Albarkar Maulana Rasulallah s.a.w

12/01/2026

Tsira Aminci Daraja Martaba Matsayi Girmamawar Allah su kara tabbata ga nutsuwar Zukatan wanda sukayi Imani
MUHAMMAD RASULULLAH

ALLAH DAN ANNABI MUHAMMAD S. A. W
02/01/2026

ALLAH DAN ANNABI MUHAMMAD S. A. W

02/01/2026

Magana ake ta kwanyo

13/11/2025

IDAN KASAN KABAR TSARIN KWANKWASIYYA TO KACHIRE JAR HULA KACHIRE HOTON ABBA GIDA GIDA MUNAN A KWANKWASIYYA

Address

Kofar Wambai
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alee mashasha inatal limited posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share