A.k Oil & Gas

A.k Oil & Gas A.k Oil

With Ibrahim Dabo – I just got recognized as one of their top fans! 🎉
02/06/2025

With Ibrahim Dabo – I just got recognized as one of their top fans! 🎉

Allah yasa munshiga shekarar bature a sa'a Amin
31/12/2023

Allah yasa munshiga shekarar bature a sa'a Amin

Gobe Jumma’a 17/11/2023. Qarfe 10:00 am. Kotu zata yanke hukunci Allah yaba mu Nasara.
16/11/2023

Gobe Jumma’a 17/11/2023. Qarfe 10:00 am.

Kotu zata yanke hukunci Allah yaba mu Nasara.

Ak oil & GasDealers in All kind ofMotorcycle and tricycle Spare parts & Engine oil  Address Daurawa bus stop, tarauni, K...
14/11/2023

Ak oil & Gas
Dealers in All kind of
Motorcycle and tricycle
Spare parts & Engine oil
Address Daurawa bus stop, tarauni, Kano.

Jarimin namiji Mai mu'amala da mutane. masanin kwararre a fannin yaki da cin hanci da rashawa   Muna adu'a Allah yakara ...
07/11/2023

Jarimin namiji Mai mu'amala da mutane.
masanin kwararre a fannin yaki da cin hanci da rashawa

Muna adu'a Allah yakara Lafiya da jajircewa wajan cigaba da binciko masu almundahana da yin zagon kasa ga duk Wadanda S**a jefa Kano cikin mawuyacin hali a gwabnatin data shude!
Mai girma gwabna Abba Kabir Yusuf wannan ma'aikata tana bukatar irin wadan Nan jajirtattu a sakar musu mara idan komai yalafa akwai mahimman abubuwan da yakamata a saita su a wannan jaha tamu ta wannan bangaran ma'aikatar!!

Allah yabamu nasara a wannan appeal da muke ciki Amin.

Ya Allah kakara samana albarka acikin kasuwan cin mu Allah kahada mu da rabon mu cikin sauki ya hayyu ya Qayyum.
13/08/2023

Ya Allah kakara samana albarka acikin kasuwan cin mu Allah kahada mu da rabon mu cikin sauki ya hayyu ya Qayyum.

Address

Kano
A.KOIL

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A.k Oil & Gas posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share