Umar Been Adam

Umar Been Adam Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Umar Been Adam, Business service, Kano steta, Kano.

Gyara kasuwanni tareda baiwa kananan yan'kasuwa jari a karamar hukumarmu ta KUMBOTSO, , kirkirar kasuwanni na zamani tar...
28/01/2024

Gyara kasuwanni tareda baiwa kananan yan'kasuwa jari a karamar hukumarmu ta KUMBOTSO, , kirkirar kasuwanni na zamani tareda ingantasu, aikin fadada manyan tituna dake karamar hukumar kumbotso.

inganta mana kasuwancin mu, bamu sabbin motoci dan mu nemi na kanmu, kula da y'an uwanmu masu bukata ta musamman da ba su tallafi, dawo da guraben lambuna da aka mai da su filaye, koyar da sana'oi da bada jari na gaske. tallafin dalibai daga Kano zuwa duk wata kasa a duniya.

gina wuraren koyar da sana'oi da kananan masana'antu. daukar aiki a jiha da guraben mu na gwamnatin kasa, hana mu daba da bangar siyasa karamar hukumarmu ta KUMBOTSO.

WANNAN KADAN NE DAGA CIKIN WANI BANGARE NA BURIN Honourable Nafiu Garba Aliyu insha Allahu idan Allah yayi ikonsa ya zama chairman ɗinmu na Kumbotso🙏💪

Malam Musa Rafin Kukaka✍️
🍍🍏🍉🍎🍊🍌🥕🌽🍐🍈

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya taya Gwamna Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf murnar samun karin shekaru a duniya.Tinubu ...
05/01/2024

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya taya Gwamna Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf murnar samun karin shekaru a duniya.

Tinubu ya amince da tsayuwar daka a cikin siyasar Gwamna Yusuf, ta hanyar siyasa.

Ta cikin sanarwar da Chief Ajuri Ngelale, mai baiwa shugaban kasa shawara na musamman, Yace Shugaba Tinubu ya yi wa Gwamnan fatan samun nasarar gudanar da ayyukan sa.

Shugaban ya kuma yi addu’ar Allah ya kara masa shekaru masu yawa cikin koshin lafiya.

23/11/2023
😭😭😭😭ALLAH SARKI RAYUWA KENAM😭😭Allah Kasa Idan TamuTaxo Mucika Da Imani🙏🙏🙏🙏Amen🙏🙏🙏😭😭👇👇 . Itz Real Bn Abdallah👈👈👈
21/11/2023

😭😭😭😭ALLAH SARKI RAYUWA KENAM😭😭
Allah Kasa Idan TamuTaxo Mucika Da Imani🙏🙏🙏🙏Amen🙏🙏🙏😭😭👇👇

. Itz Real Bn Abdallah👈👈👈

02/10/2023
02/10/2023
01/06/2023

A KULA SOSAI

Abu ɗaya da yakamata kasani cewa masu ƙwacen waya sunfi damuwa da sim card dinka fa, akwai wasu dake gefe wadanda da zarar an saci wayarka to su sim card din suke buqata SBD su kwashe maka dukiyarka dake bankinka, SBD ansan dai duk taqamarka shine ace kana da kudi a banki.

Kana ankarewa an sace maka waya to kada ka tsaya tunanin wani kiran bankinka ko zuwa banki cikin gaggawa, domin idan kiransu zakayi kafin su ɗaga kuyi magana tunin anyi maka abinda za'ayi.

Haka ma idan zuwa zakayi nan ma kafin kaje ka shiga cikin bankin anyi abinda za'ayi.

Hanya mafi sauqi shine ka ari wayar wani dake kusa dakai domin toshe bankinka ta yadda kuɗi ba zai fita ba sai dai ya shiga, ina nufin da kanka zaka iya kulle account dinka ta yadda kuɗi ba zai fita ba sai dai ya shiga.

Kusan kowanne banki akwai hanyoyin toshewar kada kuɗi ya fita, ga jerin bankunan da hanyar toshewar:

1.Access Bank: * 901 * 911 #
2. Zenith Bank: * 966 * 911 #
3. GTB Bank: * 737 * 51 * 74 #
4. WEMA Bank: * 945 * 911 #
5. First Bank: * 894 * 911 #
6. Key Stone Bank: * 7111 * 911 #
7. UBA Bank: * 919 * 911 #
8. FCMB Bank: * 329 * 911 #
9. Sterling Bank: * 822 * 911 #
10. Unity Bank: * 7799 * 911 #
11. Fidelity Bank: * 770 * 911 #
12. Heritage Bank: * 745 * 7 #
I3. Ecobank * 326 * 911 #
14. Union Bank * 826 * 911 #
15. Stanbic Bank * 909 * 911 #
16. Polaris Bank * 833 * 911 #

Zaka iyayi a kowanne layi ba lallai sai layinka ba, kawai bayan kasaka account number zasu buƙaci kasaka lambar da kakejin alert na wannan account din, shikenan zasu kulle kuɗi ba zai iya fita ba, duk randa kayi swap kuma to dole sai kaje bankinka sune zasu iya budewa komai yadawo yadda yake.

Allah ya tsaremu, a guji saka waya a aljihun gefe na riga ko aljihun gaban riga. Ka tabbatar wayarka tana inda ana kai hannu zakaji.

Daga Lecturer Aminu Muhammad Kaura

Dan Allah kuyi sharing Dan Wasu Su anfana

01/06/2023
01/06/2023

Da ƊUMI ƊUMI: Shugaban ƙasa Bola Tinubu Yana Ganawa Da Hafsoshin Tsaro da Babban Sufeton Ƴan Sanda Domin Duba Yadda Za'a Magance Matsalolin Tsaro A Najeriya.

Address

Kano Steta
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umar Been Adam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share