12/06/2023
Daga karshe dai Betara da Gabdi sun yanye takarar Kakakin majalisar wakilai, inda s**a mara wa Abbas Tajuddeen baya, wanda Tinubu ya ayyana cewa duk yan majalisar APC su mara wa baya
Wannan sasancin ya maku dadi kuwa? Ko kun so a gwabza zabaren tare da su ba tare da sun janye ba?