Al' Umarmu A YAU

Al' Umarmu A YAU Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Al' Umarmu A YAU, Business service, Kano.

Gwamna Ganduje ya hau layi dan ka'da kuri'a a Ganduje dake Karamar Hukumar Dawakin Tofa.
25/02/2023

Gwamna Ganduje ya hau layi dan ka'da kuri'a a Ganduje dake Karamar Hukumar Dawakin Tofa.

HotunaKai Tsaye Daga Akwatun Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Dake DauraKudanna mana FOLLOW domin samun updates akan zabe
25/02/2023

Hotuna
Kai Tsaye Daga Akwatun Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Dake Daura

Kudanna mana FOLLOW domin samun updates akan zabe

Kotu ta sake aike wa da Murja Ibrahim Kunya da Ƴan TikTok ɗin nan uku zuwa gidan Yari har zuwa ranar 2 ga watan Maris ma...
23/02/2023

Kotu ta sake aike wa da Murja Ibrahim Kunya da Ƴan TikTok ɗin nan uku zuwa gidan Yari har zuwa ranar 2 ga watan Maris mai zuwa.

LABARI DA ZAFI-ZAFI KIN KARBAR TSOFFIN KUDI: Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Fara Sakawa Bankuna Jan Fenti Za Ta RushesuAna za...
22/02/2023

LABARI DA ZAFI-ZAFI

KIN KARBAR TSOFFIN KUDI: Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Fara Sakawa Bankuna Jan Fenti Za Ta Rushesu

Ana zargin Gwamnatin jihar za ta rushe bankunan ne Sakamakon bijerewa umurnin gwamna El-Rufai nakin karbar tsoffin kudade.

YANZU-YANZU: Wani Mafarauci Yayi Kicibus Da Katin Zabe Da Aka Jifge A Daji A Jihar Anambra.
22/02/2023

YANZU-YANZU: Wani Mafarauci Yayi Kicibus Da Katin Zabe Da Aka Jifge A Daji A Jihar Anambra.

Yau laraba 22/2/2023 mai martaba sarkin kano Alh Aminu Ado Bayero (CFR) ya karbi bakuncin sabon sarkin Dutse Alh Hamim N...
22/02/2023

Yau laraba 22/2/2023 mai martaba sarkin kano Alh Aminu Ado Bayero (CFR) ya karbi bakuncin sabon sarkin Dutse Alh Hamim Nuhu Sunusi da kuma Dan takarar Gwamnan jahar kano a jam'iyyar ADP Hon Sha'aban Ibrahim Sharada a fadarsa. Allah ya taimaki sarki ran sarki ya dade

Da Ganduje da Shekarau babu wanda zai iya kawo 25% na ƙuri'un jihar Kano - Cewar Muhuyi Magaji Rimin Gado.Meye ra'ayinku...
21/02/2023

Da Ganduje da Shekarau babu wanda zai iya kawo 25% na ƙuri'un jihar Kano - Cewar Muhuyi Magaji Rimin Gado.

Meye ra'ayinku a kai?

Jirgin shugaban kasa  Muhammadu Buhari ya sauka a jihar Lagas inda zai halarci gangamin kamfen din Bola Tinubu na karshe...
21/02/2023

Jirgin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauka a jihar Lagas inda zai halarci gangamin kamfen din Bola Tinubu na karshe kwanaki hudu kafin zaben shugaban kasa.

Domin samun bayani kan yadda kamfen din ke gudana kai tsaye danna nan

Babban Bankin Ƙasa CBN ya musanta rahoton cewa ya amince bankunan kasuwanci su ci gaba da karɓar tsoffin kuɗi na ₦500 da...
17/02/2023

Babban Bankin Ƙasa CBN ya musanta rahoton cewa ya amince bankunan kasuwanci su ci gaba da karɓar tsoffin kuɗi na ₦500 da ₦1000.

Hakan na cikin wata sanarwa da Babban Bankin ya fitar a yammacin Jumu'ar nan.

Me zaku ce?

Lokacin Ana Shooting film din JIKI MAGAYI 2015.Wanda yakawo har izuwa yanzu 2023 Baba Manjo ne JARUMIN FILM DIN Yanzu mu...
26/01/2023

Lokacin Ana Shooting film din JIKI MAGAYI 2015.

Wanda yakawo har izuwa yanzu 2023 Baba Manjo ne JARUMIN FILM DIN

Yanzu muna Seasons ( 8 )

Shine kuma last Season mai Suna BANK NOTES TAKUN KARSHE.

Mutane da yawa sunyi Allah wadai da wannan Film din....

ALLAH YASA MUGANI LAFIYA🙏🙏🙏

Allah yasa mutawa ta xamo hutu a gare ka kamal ya allah yai maka rahama da rahamar sa allah yasa in tamu taxo mucika dak...
17/01/2023

Allah yasa mutawa ta xamo hutu a gare ka kamal ya allah yai maka rahama da rahamar sa allah yasa in tamu taxo mucika dakyau da imani

BABBAR MAGANA HOTUNA: “Wani Pastor kenan lokacin da yake tashi sama zuwa Aljanna kamar yadda yace”Abin ban al’ajabi wani...
10/01/2023

BABBAR MAGANA HOTUNA: “Wani Pastor kenan lokacin da yake tashi sama zuwa Aljanna kamar yadda yace”

Abin ban al’ajabi wani fasto ya bayyana cewa yana zuwa Aljanna ya dawo kamar yadda yaci.

Paston yana bi ta cikin rufin wani silin ne dake harabar Cocinsa faga nan yake shillawa zuwa sama ya shiga Aljanna kamar yadda kuke gani ga mabiyan Cocin nasa nan suna masa bankwana

Me Zaku ce?

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al' Umarmu A YAU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share