Mamuda Adamu

Directions

Mamuda Adamu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mamuda Adamu, Business service, Gidan Gabas, Minjibir, Kano.

12/10/2026

Ga poster É—in da na tsara maka kamar yadda ka bayar âś…
*Rubutun da ke ciki:*
> *TURAKI YOUTH MOBILIZATION FORUM*
> MAI GIRMA ĆŠAN TAKARAR MAJALISSAR JAHAR KANO A JAM'IYYAR APC
> *HON HABIBU SALEH MINJIBIR*
> *A GARIN GIZAWA DAKE MAZABAR GANDIRWAWA YAYI AIYUKA KAMAR HAKA:*
> 1. YAGINA MASALLACI
> 2. YASAYI MUSU MAKABARTA GUDA 2
> 3. YARABA KEKUNA
> 4. YARABAWA MATA KEKAN DUNKI
> 5. YASAYI MUSU RAMIN KASA
> 6. YASAMARWA MUTANE AIKIN YI
> *MAMUDA ADAMU ALFA GIDANGABAS*
> *ALLAH YA BAMU NASARA 2027*

Idan kana son in saka *hoton Hon. Habibu* da *tambarin APC na asali* ko in gyara kalar, faÉ—i mini zan gyara maka nan da nan.

 Shine mutum na Farko da Qaramar hukumar Minjibir da yayi chairman hawa biyu a zamanin mulkin sa........Shine mutum na b...
08/10/2026



Shine mutum na Farko da Qaramar hukumar Minjibir da yayi chairman hawa biyu a zamanin mulkin sa........

Shine mutum na biyu da ya samar da duk wasu Hanyoyi a fadin Qaramar hukumar Minjibir domin inganta zurga zurgar Al'umma Dan gudanar da harkokin su na yau da kullum....................

Shine mutum na Farko da taimaki Yan Jam'iyya................

Shine Mutum na Farko da ya dauki ma aikatan Gwamna ti a fadin Qaramar hukumar Minjibir fiye da mutum 200 wasu sun yi Ritaya wasu sun zaman manya a guraren Aikin su.... ...........

Shine mutum na Farko a siyasa ya Gina Manyan Masallatai a fadin Qaramar hukumar Minjibir.............

Shine mutum na Farko da ya samar da abubuwan mare rayuwa da cikin Minjibir da wajen ta.......................

Bamu San siyasa ba Yana Daya daga cikin mutanen da ya zaburar da Matasa da dattawa Dan nuna mahimmanci ta domin a hidimtawa Al'umma.................

Hon HABIBU SALE MINJIBIR shine mutum na Farko da ya kyautawa mutĂ ne Wanda tarihi bazai bar sa ba a Fadin Qaramar hukumar Minjibir ............

Shine mutumin da ya Kai Quduri Majalissar dokokin Jihar Kano aka Gina katafariyar Sectorial wacce babu kamar ta fadin Jihar KANO.....................

Shine Mutum na Farko da Inganta Harkar Lafiya a fadin Qaramar hukumar Minjibir.............

Ina da tabbachin cewa Duk wani Matashi Dake fadin Qaramar Hukumar Minjibir babu Wanda Bai amfanin Hon Habibu Sale Minjibir Turakin Minjibir ba Dattawa tsofaffi da yara na wancen lokachin .. . .........

Shine Mutum na Farko da ya samar da wata gidauniya a Qaramar Hukumar Minjibir domin tallafawa Gajiyayyu musamman tallafin Aure ga masu buqata ta musamman . .........

Shin Mutum na Farko a Fadin Qaramar hukumar Minjibir ya fara biyan Scholarship ga Dalibai a Qaramar hukumar Minjibir..........

Shine Mutum na Farko da ya samar da gidan Dalibai a Cikin birnin Kano...............
Ya Inganta Ilimi
Ya inganta harkar lafiya
Ya inganta harkar Tsaro
Ya Inganta Harkar Gandun daji

TURAKI YOUTH MOBILIZATION FORUM HON HABIBU SALEH MINJIBIR DAN TAKARAR MAJALISSAR JAHAR KANO A JAM IYYAR APC A MAZABAR GA...
06/10/2026

TURAKI YOUTH MOBILIZATION FORUM

HON HABIBU SALEH MINJIBIR
DAN TAKARAR MAJALISSAR JAHAR KANO A JAM IYYAR APC

A MAZABAR GANDIRWAWA AGARIN BAGURAWA
YAYIMUSU AIYUKA KAMAR HAKA
1 MAKARAN TAR ISLAMIYYA
2 YASAI MUSU MAKABARTA GUDA 2
3 YAKARA BOOK A MARAN TAR BOKO
4 YA GYARA MUSU BURSTASTE
5 YA SAMARWA DA MATASA AIKIN YI

KADAN DAGA CIKIN GARIN MUKA DAUKO ZAGAYAN FARKO

MAMUDA ADAMU ALFA GIDANGABAS

ALLAH YA BAMU NASARA 2027

TURAKI YOUTH MOBILIZATION FORUMHON HABIBU SALEH MINJIBIRDAN TAKARAR MAJALISSAR JAHAR KANO A JAM IYYAR APCLOKACIN YANA CH...
06/10/2026

TURAKI YOUTH MOBILIZATION FORUM
HON HABIBU SALEH MINJIBIR
DAN TAKARAR MAJALISSAR JAHAR KANO A JAM IYYAR APC

LOKACIN YANA CHAIRMAN
AKWAI WANI GARI MAISUNA FAKO A MAZABAR GANDIRWAWA YAYIMUSU AIYUKA KAMAR HAKA
1 ASUBITI
2 MAKARAN TAR YAN MATA
3 MAKARAN MAZA
4 YAHADA SOLAR TANA BASU RUWA
5 LAMBATU LUNGU DA SAKO A CIKIN GARIN
6 WUTAR NEPA
7 MASALLACIN JUMAA
8 SAMADA MUTANAI GOMA HAJJI
9 YARABAWA SAMADA MUTANAI GOMA MOTOCI
10 YASAMARWA SAMADA MUTANAI HAMSIN AIKINYI

KASAN FARKONE NAGABA YANA TAFE

MAMUDA ADAMU ALFA GIDANGABAS

ALLAH YA BAMU NASARA 2027

TURAKI YOUTH MOBILIZATION FORUM
04/10/2026

TURAKI YOUTH MOBILIZATION FORUM

Address

Gidan Gabas, Minjibir
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mamuda Adamu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share