MANA GARTA HAUSA

MANA GARTA HAUSA Fadakarwa

10/08/2023

Rundunar sojin Nijar na zargin Faransa da kashe mata dakaru

Ƙarin bayani - https://bbc.in/451E1hy

20/03/2023

Yadda Abba Kabir Yusuf na jam'iyyar NNPP yayi sujjar godiya ga Allah, bayan Hukumar zaɓe INEC ta bayyanashi a matsayin zaɓaɓɓen gwamnan jihar Kano...

10/03/2023

'Mun cire sama da mutum miliyan 100 daga talauci'

Inji ministan kudi Sadiya umar faruq.

10/03/2023

Ba a taba wata halitta mai girman daraja kamar Manzon Allah ba. S.A.W
Barkan ku da ranar Juma'a

10/03/2023

"Duk wanda yayi wannan kisan gillar a Tudun Wada Allah yayi masa hukunci irin wanda Allah yayi alƙawari kan duk wanda ya kashe mumini da gangan."

"Duk wanda ya taimaka masa, ko ya rufa masa, ko ya janye ƙarar, ko ya kare shi, albarkacin jinin mutanen da aka kashe shima Allah ya haɗa shi cikin hukuncin da Allah ya tanadar wa wanda ya kashe mumini da gangan."

– Cewar Sarki Kano Muhammadu Sunusi II

Address

Nsrw Kano
Kano

Telephone

07044005670

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MANA GARTA HAUSA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share