Alasawa HAUSA News

Alasawa HAUSA News Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Alasawa HAUSA News, Business service, Mak**a Bebeji, Kano.

Saudiyya ta tsawaita zaman ƴan Sudan da s**a je yin UmrahAlasawa HAUSA News
12/05/2023

Saudiyya ta tsawaita zaman ƴan Sudan da s**a je yin Umrah

Alasawa HAUSA News

Yan Siyasa Sun Bullo Da Sabon Salon Sayen Katin Zabe —INEC Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta zargi ’yan siyasa da bullo da ...
14/12/2022

Yan Siyasa Sun Bullo Da Sabon Salon Sayen Katin Zabe —INEC

Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta zargi ’yan siyasa da bullo da sabon salon sayen katin zabe na dindindin a hannun ’yan Najeriya, inda suke ba su kudi su dauki Lambar Shaidar Katin Zaben (VIN).

Mukaddashin Kwamishinan INEC na Kasa mai kula da jihohin Nasarawa, Kaduna da Filato da Yankin Birnin Tarayya, Mohammed Haruna, ya bayyana cewa a halin yanzu mutum biyu sun shiga hannu a jihohin Kano da Sakkwato.

Yace "Mun san cewa ’yan siyasa na sayen katin zabe na dindindin a hannun mutane, alhali duk wanda ya sayar da nasa, ko ya ba wa wani, to shi ma ya aikaita laifi a karkashin Dokar Zabe.

“Wasu za su iya tuna cewa INEC ta gurfanar da wasu mutum biyu kuma kotu ta k**a mutanen da laifin mallakar katunan zabe ta haramtacciyar hanya.

Don haka ina rokon jama’a su fito su karbi katin zabensu na dindindin, su adana, kuma su tabbata a ranar zabe sun je sun kada kuri’arsu, domin duk wanda ba shi da katin zabe na dindindin ba zai kada kuri’a ba.”

Muhammad Haruna ya bayyana hakan ne a taron kaddamar da shirin da wata kungiyar sanya ido kan zabe mai suna NESSACTION ta yi a Abuja ranar Litinin.

INEC at sanya ranar 12 ga Disamba, 2022 zuwa 5 ga Janairu, 2023 a matsayin lokacin karbar katin zabe of cibiyoyin zabe gundumomi 8,809 da ke fadin Najeriya, har da ranakun karshen mako.

Daga ranar 6 zuwa 22 ga Janairun 2023 kuma, rabon zai koma ofisoshin hukumar na kananan hukumomi.

HAUSA News #

Majalisar Dattawa ta amince da kafa hukumar kula da inganta rayuwar talakawa.👉🏾https://tinyurl.com/2qzhqmpx   HAUSA News...
13/12/2022

Majalisar Dattawa ta amince da kafa hukumar kula da inganta rayuwar talakawa.
👉🏾https://tinyurl.com/2qzhqmpx

HAUSA News #

Majalisar Dattawa Ta Amince Da Kudurin Kafa Wata Hukuma Da Za Ta Rinka Kula Da Shirin Inganta Rayuwar Talakawa. Wannan shi ne kudurin da daukacin ‘yan majalisar dattawa s**a amince da shi har…

Hukumar NDLA sun harbe wani matashi har lahira a garin Saminaka Jihar Kaduna.Da yammacin yau litinin jami'an Hukumar NDL...
13/12/2022

Hukumar NDLA sun harbe wani matashi har lahira a garin Saminaka Jihar Kaduna.

Da yammacin yau litinin jami'an Hukumar NDLA sun harbe wani mutum har lahira a garin Saminaka, ƙaramar hukumar lere ta jihar Kaduna.

Daga Aliyu Ishaq Saminaka.
HAUSA News #

HOTO: Yadda wani matashi ɗan ƙasar Sudan ta kudu ya angwance da wata tsaleliyar budurwa ƴar asalin ƙasan italiya.  HAUSA...
13/12/2022

HOTO: Yadda wani matashi ɗan ƙasar Sudan ta kudu ya angwance da wata tsaleliyar budurwa ƴar asalin ƙasan italiya.

HAUSA News #

Biyo bayan hana shi budurwansa ya aura a matashi yace ya yi hannun riga da yin wanka.Daga Hon. Salihu Tanko Yakasai Kano...
13/12/2022

Biyo bayan hana shi budurwansa ya aura a matashi yace ya yi hannun riga da yin wanka.

Daga Hon. Salihu Tanko Yakasai Kano.

“Wannan bawan Allah sunansa Isa masoyin wata yarinya Fatima a jihar yake. kwanansa 93 bai wanka ba tun a wancan lokacin na Shekarar 2020 bayan da aka ce ba za'a bashi ita ba. Ya ce ba zai sake wanka ba sai an bashi Fatima.”

“Rahoton ya cigaba da cewa Fatiman da aka hana shi har ta yi aure ta hayaiyafa tun a wancan lokacin, amma har wala yau matashi yana cigaba da zama cikin datti da nufin yin hannun riga da yin wanka, har sai an bashi Fatima kuma gashi Fatima tana Gidan mijinta.”

Gare ku masu karatu shin Wani irin shawara zaku ba shi ?

HAUSA News #

Wasan dab dana karshe na  8:00pmARGENTINA 🆚 CROATIAKafa daya zuwa wasan karshe!Mene hasashenku?  HAUSA News #       HAUS...
13/12/2022

Wasan dab dana karshe na
8:00pm
ARGENTINA 🆚 CROATIA

Kafa daya zuwa wasan karshe!
Mene hasashenku?

HAUSA News #

HAUSA News #

Ibrahim kenan 'Dan Karim Benzema..... Allah Yara shi rayawar addinin musulunchi darajar fiyayyan halitta Annabi Mohammad...
13/12/2022

Ibrahim kenan 'Dan Karim Benzema..... Allah Yara shi rayawar addinin musulunchi darajar fiyayyan halitta Annabi Mohammad sallallahu alaihi wasalam 🤲

HAUSA News #

Pelé ya taya Neymar murnar: "Na ganka ka girma, Inayi maka murna kowacce rana kuma a karshe zan iya taya ka murna saboda...
13/12/2022

Pelé ya taya Neymar murnar: "Na ganka ka girma, Inayi maka murna kowacce rana kuma a karshe zan iya taya ka murna saboda cim ma yawan cin kwallaye na da kungiyar Brazil guda 7⃣7⃣."

HAUSA News #

Benfica ba za ta sayar da dan wasan gaban Portugal Goncalo Ramos a watan Janairu ba, sai dai idan an biyata fam miliyan ...
13/12/2022

Benfica ba za ta sayar da dan wasan gaban Portugal Goncalo Ramos a watan Janairu ba, sai dai idan an biyata fam miliyan 103 akan sa, in ji Daily Mirror.

HAUSA News #

PSG na shirin baiwa Marcus Rashford albashin kusan £850,000 duk sati domin shawo kanshi ya bar Manchester United! Inji -...
13/12/2022

PSG na shirin baiwa Marcus Rashford albashin kusan £850,000 duk sati domin shawo kanshi ya bar Manchester United! Inji - Mirror Football

HAUSA News #

12/12/2022

LA'ILAHA ILLALLAH MUHAMMAD RASULILLAH SALLALLAHU ALAIHI WASALAM 🖕

Address

Mak**a Bebeji
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alasawa HAUSA News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share