V.G.N Enjoinment

Call Directions Website

V.G.N Enjoinment Peace and unity

Heartiest congratulations to my brother and friend Abba Na Mu'azu  and his wife on welcoming a beautiful baby girl into ...
13/10/2026

Heartiest congratulations to my brother and friend Abba Na Mu'azu and his wife on welcoming a beautiful baby girl into their family yesterday, October 13, 2026!

​Wishing the little princess a long, healthy, and blessed life ahead.

May she bring immense happiness to your home!

KUNGIYAR VIGILANTE TA NAJERIYA (VGN)RUSHEN JIHAR KANO11/10/2026​Sanarwar Manema Labarai. ​Babban Kwamandan Kasa, Dr. Usm...
11/10/2026

KUNGIYAR VIGILANTE TA NAJERIYA (VGN)
RUSHEN JIHAR KANO

11/10/2026

​Sanarwar Manema Labarai.

​Babban Kwamandan Kasa, Dr. Usman Muhammad Jahun Ya Isa Kano Domin Halartar Daurin Auren Dan Kwamandan Jiha

Muna alfaharin sanar da zuwan Babban Kwamandan Kungiyar Vigilante ta Najeriya (VGN), Dr. Usman Muhammad Jahun, psc, a Jihar Kano.

​Babban Kwamandan ya sauka a Kano domin halartar daurin auren dan mai girma Kwamandanmu na Jihar Kano, Amb. Shehu Rabi'u Kano. Wannan babban biki ya samu halartar shugabanni, jami'ai, da fatan alheri daga sassa daban-daban na kasar nan domin taya murnar, dankon zumunci, da kuma hadin kan al'umma.

​A madadin jami'ai da daukacin mambobin VGN na Jihar Kano, muna maraba da Babban Kwamandan zuwa Jihar Kano (Cibiyar Kasuwanci).

​Muna rokon Allah (SWT) Ya albarkaci daurin auren, Ya bai wa ma'auratan zaman lafiya da wadata, sannan Ya mayar da dukkan bakinmu da s**a zo lafiya zuwa gidajensu.

​Sign:

Basheer Hassan Zuru

Kakakin yada labarai na musamman ga Kwamandan Jiha

Kungiyar Vigilante ta Najeriya (VGN), Reshen Jihar Kano.

​

VIGILANTE GROUP OF NIGERIA KANO STATE COMMAND11/10/2026Press releaseNational Commandant Dr. Usman Muhammad Jahun Arrives...
11/10/2026

VIGILANTE GROUP OF NIGERIA

KANO STATE COMMAND
11/10/2026

Press release

National Commandant Dr. Usman Muhammad Jahun Arrives in Kano for State Commandant’s Son’s Wedding Fatiha
​We are honored to announce the arrival of the National Commander of the Vigilante Group of Nigeria (VGN), Dr. Usman Muhammad Jahun, psc, in Kano State.

​The National Commander touched down in Kano to grace the blessed wedding Fatiha of the son of our esteemed Kano State Commandant, Amb. Shehu Rabi'u Kano.
This momentous occasion brings together leaders, officers, and well-wishers from across the nation to celebrate unity, family, and community bonds.

​On behalf of the officers and men of the VGN Kano State Command, we warmly welcome the National Commander to the Centre of Commerce.

We pray Almighty Allah (SWT) blesses the solemnization, grants the couple a blissful and prosperous marriage, and journey back mercies to all our distinguished guests.

​Signed,
Basheer Hassan Zuru Media aid to the State Commandant
Vigilante Group of Nigeria (VGN), Kano State Command.
​

​

Reminder! Reminder!! Reminder!!!    Remain 2days
09/10/2026

Reminder! Reminder!! Reminder!!!
Remain 2days

03/10/2026

On behalf State Commandant Vigilante group of Nigeria Kano State Command, Amb. Shehu Rabi'u
We are inviting you our people
Usman Muhd Dandaji Fagge you personally to come along with your men.

SPECIAL INVITATION TO THE WEDDING FATIHA On behalf of Amb. Shehu Muhammad Rabiu, the State Commandant of the Vigilante G...
03/10/2026

SPECIAL INVITATION TO THE WEDDING FATIHA

On behalf of Amb. Shehu Muhammad Rabiu, the State Commandant of the Vigilante Group of Nigeria (VGN), Kano State Command, we cordially invite our esteemed family, friends, colleagues, and well-wishers to the Wedding Fatiha of his beloved son, SULAIMAN SHEHU RABIU (GOVERNOR), and BILKISU KABIR UMAR (WALIDA).

Event Details:
* 📅 Date: Sunday, 11th October 2026

* ⏰ Time: 10:30 AM

* 📍 Meeting Point: Sharada Phase II Sabongida Layin Mai Unguwa

* 🕌 Venue: Ja'en Gidan Makera
Your presence and prayers will mean a lot to us as we celebrate this special union.
May Almighty Allah bless the journey and grant everyone safe travels.

01/10/2026

SAƘON TAYA MURNA DA ZAGAYOWAR RANAR 'YANCIN KAI DAGA STATE COMMANDANT NA VIGILANTE GROUP OF NIGERIA RESHEN JIHAR KANO

​Sanarwa Zuwa Ga Maneba Labarai
01 ga Oktoba, 2026

​Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Ƙai.
​A madadin kaina da dukkan membobi na haɗakar rundunar Vigilante Group of Nigeria (VGN), Reshen Jihar Kano, ina miƙa saƙon taya murna ga dukkan al'ummar Ƙasarmu Najeriya, musamman al'ummar gari na Jihar Kano, yayin da muke bikin zagayowar Ranar 'Yancin Kai na ƙasarmu a wannan shekara ta 2026.

​Duk da irin ƙalubale daban-daban da muke fuskanta, wannan rana tana kasancewa wata muhimmiyar tunatarwa a gare mu a kan muhimmancin haɗin kai, zaman lafiya, da sadaukarwa wajen gina ƙasa mai ƙarfi da ci gaba.

​A matsayinmu na rundunar tsaro ta sa-kai ta cikin al'umma, muna sake jaddada aniyarmu da sadaukarwarmu, ba tare da gajiyawa ba wajen ba da gudun muwarmu ga dukkanin hukumomin tsaro na ƙasa haɗin kai, domin kare rayuka da dukiyoyin jama'a, da kuma tabbatar da zaman lafiya mai ɗorewa a duk fadin Jihar Kano da Najeriya baki ɗaya.

​Ina kiran daukacin al'umma da su ci gaba da ba mu haɗin kai tare da ba mu bayanan sirri akan lokaci domin gano laifuka, dakile barna, da kuma kare unguwanninmu.

​Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki da Ya ci gaba da yi wa ƙasarmu albarka da haɗin kai, zaman lafiya, da kuma ƙara bunƙasa tattalin arzikinmu.

​Allah Ya yi wa Jihar Kano Albarka!
Allah Ya yi wa Tarayyar Ƙasarmu Najeriya Albarka!

​Sanya Hannu:
_Basheer Hassan Zuru_
Taimaki na Musamman wajen Yaɗa Labarai ga State Commandant, Vigilante Group of Nigeria (VGN), Reshen Jihar Kano.

​

SAƘON TAYA MURNA DA ZAGAYOWAR RANAR 'YANCIN KAI DAGA STATE COMMANDANT NA VIGILANTE GROUP OF NIGERIA RESHEN JIHAR KANO​Sa...

I got over 1,500 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

INDEPENDENCE DAY MESSAGE FROM THE STATE COMMANDANT, VGN KANO STATE COMMAND  Press release 01 October, 2026​In the name o...
01/10/2026

INDEPENDENCE DAY MESSAGE FROM THE STATE COMMANDANT, VGN KANO STATE COMMAND

Press release
01 October, 2026

​In the name of Allah, the Most Gracious, the Most Merciful.

​On behalf of myself and the entire membership of the Vigilante Group of Nigeria (VGN), Kano State Command, I extend my warmest congratulations to all Nigerians, particularly the good people of Kano State, as we celebrate our nation’s Independence Day this year, 2026.

​Despite the various challenges we face, this day serves as a vital reminder of the importance of unity, peace, and selflessness in building a strong and prosperous nation.

​As a grassroots security body, we reaffirm our unwavering commitment and dedication to supporting official security agencies in protecting lives and property, and maintaining lasting peace across Kano State and Nigeria as a whole.

​I urge members of the public to continue supporting us with timely and useful information to help eliminate crime and safeguard our neighborhoods.

​May Almighty Allah continue to bless our nation with unity, peace, and economic growth.

​God bless Kano State!
God bless the Federal Republic of Nigeria!

​Signed:
Basheer Hassan Zuru Media Aid to the State Commandant, Vigilante Group of Nigeria (VGN), Kano State Command.

​

Address

Nassarawa Kano
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when V.G.N Enjoinment posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share