03/01/2023
Da sunan Allah Masanin dukkan komai mahaliccin kowa da komai muke gabatar muku da sabon Shafin mu k**ar haka:
Al'ummar mu 24.
Mun bude shi ne domin ciyar da Al'ummar mu gaba ta kowacce hanya, k**a daga fadakarwa tinatarwa gami da Nishadantarwa.
Insha Allahu za muyi kokari matuka Wajen kawo ingantattun labarai da al'amura yau da kullum.
Mungode