19/01/2026
Dan Girman Allah a sama wani ko gwamatin Kano ya biyama wanan mutumin Ummarah Sai bayan sallah ya dawo ko zai sama saukin raɗaɗin dake cikin zuciyar sa. Yaje gaban Allah yayi kuka sosai koya sama sauki, amma zaman sa a Kano Ƴan jaridu da yan gaisuwa suna kara hura masa wutar dake cikin zuciyar sa ne.
idan ya dawo a chanja masa gida, saboda zaman sa a wanan gidan da yake idan nasa ne za iya sa shi depression saboda kullum yana cikin tunani. Please a taimaka masa.