08/10/2024
Amerika da ingila da faransa sune matsallar duniya a yinzu wadannan kasashen guda Uku Ya Allah ka tarwatsa su basa son kowa ya zauna zamani lafiya, basa son cigaban 'yan Afurka, basa son suga ana Adalci saide suga ana zalinci saboda wannan shine manufarsu, su zalinci ibada ne a gare su,
Kuma babban burinsu shine suga ana kashe-kashe mutane suga ana rasa rayuka suna jindadi wannan shine manufarsu, Kuma ana hada mutane riginginu a junasu duk da kuke Gani cewa Turawan Nan suna nuna suna sonku wallahi karya ne ba gaskiya bane yaudara ce,
Ya ku jama'ar wannan zamani kusani cewa wannan Turawan da kuke ganisu wallahi makiyane agare mu bawai kace musu masoya ba, saboda suna iya Baku mak**ai kuda kashe kawunan ku su hada ku rigima ajunan ku k**ar yanda suke yiwa musulmi a duniya da musulincin ma suna cin zarafi addinin da wulakanci shi da tozarci da kisan Gilla da hada su rigima a junasu, suna iya Bata musulincin ta hanya amfani da kafofin sada zumunta irin su Facebook, x-twitter, YouTube, Instagram, website da sauransu ya k**ata mutane sugane gaskiya Kuma su bita kadda Wani bayahude ya biya ka ko ya biya ki ki masa aiki batare da kunyi bincike ba.
Muna addu'ar Allah Ubangiji SWT ya karya kafurci da kafurai da Muna fukai ya Allah kadda kabawa makiyinmu dama akan mu ya Allah ka bamu dama akansu Ameen ya Rabbil Alamina ya Allah ka kare mu daga dukkanin sharrin abin ki ya Allah ka dauwamar mana zaman lafiya a garuruwan kashashe Musulmi na duniya.
Ya Ya
. Umar Abubakar Rijiyar Lemo...... ✍️