Danzabuwa painters

Danzabuwa painters Domin neman kari bayani sai a neme mu a garin danzabuwa dake karamar hukumar bichi kano

06/10/2020
28/04/2020

Assalmu alikum yan uwa muna maku barka da wannan lokaci ya azumi ya kuma wannan yanayi da muka tsinci kanmu a cikinsa muna fatan Allah ya kawo mana dauki ya kuma karbi ibadun Mu da addu'o in mu yasa Mu Daga cikin bayinsa wadanda yakewa gafara Rahama da yantawa a wannan wata mai albarka ameen

30/11/2019

Aslm muna yiwa yan uwa da abokan arziki fatan alkhairi dafatan Iowa yana cikin koshi lfy

05/03/2019

Aslm Mina ma kowa fatan alkhairi Allah ya taimake mu a dukkannin lamuran mu ameen

22/01/2019

Har yau ina alfahari da sana'ata ta Painty itace abar alfahari na ako da yaushe baxan manta da ita ba domin tayi min komi a rayuwa

07/11/2018

Assalmu alaikum muna yima yan xuwa fatan alkhairi dafatan kowa yana cikin koshin lfy Allah yasa haka ameen muna tokon Allah ya sadamu da alkahiran wannan rana ta laraba ya kuma karemu daga Sharron da ke cikin ta

11/09/2018

Aslm muna taya yan uwa murnar shigowa sabuwar shekarar musulunci

Aslm muna taya yan uwa murnar shigowa sabuwar shekarar musulunci Allah ya sadamu da alkhairin da ke cikin ta yakaremu da...
11/09/2018

Aslm muna taya yan uwa murnar shigowa sabuwar shekarar musulunci Allah ya sadamu da alkhairin da ke cikin ta yakaremu daga sharrin dake cikin ta

25/07/2018

aslm muna ma kowa fatan alkhairi Allah yasa mu dace duniya da lahira

25/07/2018

aslm munayima kowa fatan alkhairi

19/01/2018

Danazabuwa paiters they are still prograsses

19/01/2018

Happy juma'at mubarak to all

Address

Danzabuwa Katsina Road Kano
Kano
2

Telephone

8060797940

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Danzabuwa painters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share