Basheer muht danzaki

Basheer muht danzaki 12_3_1999

15/06/2026
mijinta yafi DANGOTE kudi da suna amman ta rufe jikinta🤔👇 Allah ya karamaka daukaka
03/06/2026

mijinta yafi DANGOTE kudi da suna amman ta rufe jikinta🤔👇 Allah ya karamaka daukaka

Amurka da Iran sun kai wa juna sabbin hare-hare, a daidai lokacin da kasashen biyu ke ci gaba da tattunawa domin kawo ka...
03/06/2026

Amurka da Iran sun kai wa juna sabbin hare-hare, a daidai lokacin da kasashen biyu ke ci gaba da tattunawa domin kawo karshen yaki.

Karin bayani: https://p.dw.com/p/5Elaw

💥The Best photos of the day's 💥
03/06/2026

💥The Best photos of the day's 💥

Yayin da shugaba Tinubu ya cika shekaru uku da fara mulkin Najeriya, gwamnatinsa ta ce ta samar da tsare-tsare da dama m...
31/05/2026

Yayin da shugaba Tinubu ya cika shekaru uku da fara mulkin Najeriya, gwamnatinsa ta ce ta samar da tsare-tsare da dama masu amfani ga talakawan kasar.

Da me yankinku ya amfana a shekaru uku na mulkin Tinubu?

Rikicin da ya haɗa Amurka da Isra'ila da Iran tasirinsa bai tsaya a Gabas ta Tsakiya kaɗai baKarin bayani: https://bbc.i...
31/05/2026

Rikicin da ya haɗa Amurka da Isra'ila da Iran tasirinsa bai tsaya a Gabas ta Tsakiya kaɗai ba

Karin bayani: https://bbc.in/3PudCGJ

Sojojin Wuya Bata Kisa Sun Fara Gane Allah da Girma Yake Suna Gudowa Wajan Mai Girma Gwamna Abba K Yusuf🤣🤣Wannan idan Ba...
31/05/2026

Sojojin Wuya Bata Kisa Sun Fara Gane Allah da Girma Yake Suna Gudowa Wajan Mai Girma Gwamna Abba K Yusuf🤣🤣

Wannan idan Basu Samu Wata Kyakyawar makoma ba ai Kafin 2027 din ma Mutuwa Zasuyi 🙆🏼‍♂️🤣🙆🏼‍♂️🤣 😜😜😜😜😜😜💜

Tap on a clip to paste it in the text box.
31/05/2026

Tap on a clip to paste it in the text box.

Welcome to Gboard clipboard, any text you copy will be saved here.
30/05/2026

Welcome to Gboard clipboard, any text you copy will be saved here.

13/10/2025

Gaskiya na dade banyi ranar bacci kaman yau ba, sefa yanzu na farka nayi mafarkin doki na sukuwa a kaina Allah sa auren zan yi

Address

Gezawa
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Basheer muht danzaki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share