09/01/2024
Ya Allah ka jaddada farin cikin a Rayuwar mu. Ya Allah duk abinda zai zamto baƙin ciki a Rayuwar mu ka nesantamu dashi.
Ya Allah duk lokacin da muka rasa abinda muke buri. kasa mu tuna cewa Rahamar ka tafi ƙarfin duk abinda muka rasa.