Idongaritv.com

Idongaritv.com Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Idongaritv.com, Business service, Zoo Road, Kano.

Idon gari tv Tasha ce da zata dinga kawo muku Nishadi, labarai, gulma da duminta da dai sauran abunda ya danganci Hausa da Arewa

Kada ku manta ku yi following page dinnnan domin kasancewa tare da mu

Enjoy juicy & Entertaining Content Here

Labarai 24/7

30/08/2025
19/07/2025

Kuma fa gaskiyane 😂😂 wato in ruwa yakai 12 gidan 'yayan talakawa ba a breakfast

16/07/2025

DA ƊUMI-ƊUMI: Buhari Ya Saki Matarsa A’isha Kafin Ya Rasu, Cewar Farfesa Farook Kperogi

Fitaccen marubucin nan, Farfesa Farooq Kperogi, ya bayyana cewa mutane suna yaɗa labaran cewa Buhari ya ba wa matarsa, A’isha wasiyya cewa idan ya mutu ta roƙa masa afuwar ƴan Najeriya a madadinsa, "amma dai, a abin da na sani, babu aure a tsakanin Buhari da A’isha. Sun rabu tun kafin ya rasu, kuma ta koma amfani da asalin sunanta na A’isha Halilu". Cewar Farook, kamar yadda Dokin Ƙarfe TV ta ruwaito.

Farfesa Kperogi, kuma ya ƙara da cewa duk da cewa bai san inda wancan labari na wasiyya ya samo asali ba, amma in jama’a sun kula ko a lokacin da Buhari ya koma Daura bayan ya bar mulki ba da A’isha ya koma ba. Sannan kuma shi kaɗai ya koma Kaduna daga Daura.

"Magana ta gaskiya, ko lokacin da ya kwanta rashin lafiya a Ingila an nemi ta je ta kula da shi amma ba ta amince ba saboda a lokacin ita ba matarsa ba ce. Duk da haka, ta je Æ´an kwanaki kaÉ—an kafin ya mutu bayan an takura ta". In ji shi.

Faefesa Farook, ya kuma ƙara da cewa, ko a yanzu da ake cikin jimamin mutuwarsa, "za a fahimci ba ta taka wata rawa a matsayin matarsa ba". In ji shi.

Me zaku ce ?

15/07/2025

Ana jimamin mutuwa wasu na waka abinsu

15/07/2025

indai zan yafe masa toh zan yafe wa wadanda s**a jefi jikokin manzan Allah

15/07/2025

Kun Dame mu da maganar Buhari ya mutu: sai me? Shin yakai Aminu Dogo daraja ne?? Cewar wani tsoho

12/07/2025

Da zinar wuri....

Address

Zoo Road
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Idongaritv.com posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Idongaritv.com:

Share