Gidan gyaran jikin yan mata

Gidan gyaran jikin yan mata Lafiya & sirrin gyaran jiki
Bi domin koyo kullum 💚

✨✨ Kina so fatarki tayi laushi, haske da glowing kamar madubi?Wannan Glowing Body Butter zai canza fatarki cikin kankani...
09/03/2026

✨✨ Kina so fatarki tayi laushi, haske da glowing kamar madubi?
Wannan Glowing Body Butter zai canza fatarki cikin kankanin lokaci! 😍
✔️ Yana sa fata tayi laushi sosai
✔️ Yana kawar da duhun fata
✔️ Yana bada natural glow mai daukar hankali
Ki gwada shi sau ɗaya kawai… zaki ga yadda mutane zasu fara cewa:
“Wane cream k**e amfani da shi haka?” 😳✨
💬 Ki rubuta “INA SO” a comment domin samun naki yanzu!

09/03/2026

kitsaya kiyi comment da sunan Allah guda ☝️ kiyi tawassali dashi ✨insha seyazama silar yayewar damuwarki baki daya🤲🙏🙏

AMFANIN ALBASA GA LAFIYAR DAN'ADAMGa kadan daga cikin amfanin ta:1. Albasa tana taimakawa ga mutumin da yasuma idan aka ...
09/03/2026

AMFANIN ALBASA GA LAFIYAR DAN'ADAM

Ga kadan daga cikin amfanin ta:

1. Albasa tana taimakawa ga mutumin da yasuma idan aka fere ta aka sanya masa a kafar hancin sa yana shaka, in shaaAllah zai samu tashi in ba ta ajali bace.

2. Albasa na taimakawa wajen warware ko magance matsaloli irin su farfadiya, ciwon zuciya, ciwon ciki, ciwon suger, asthma, ulcer ta kirji, shock musamman idan aka hada ta da tafarnuwa.

3. Albasa na taimakawa masu matsalar bugawar zuciya heart attack idan suna yanka ta danya suna ci a abinci.

4. Albasa tana maganin daskerewar Jijiyoyin jini na zuciya.

5. Albasa tana taimakawa masu ciwon sugar wajen warkarwa musamman a samu babbar albasa ayi kwadon lansir da ita aci kullum.

6. Albasa tana taimakawa masu Hawan jini da masu matsalar zagayawar jini.

7. Albasa idan aka saka ta cikin Zuma amma sai an yanka ta kullum aci su a haka tana maganin zazzabi, mura, ko ciwon makogwaro, masu ulcer da matsalar urinary tracts infection ma suna iya chi kullum in shaaAllah za a samu lafiya.

8. Albasa na maganin ko taimakawa wajen maganin ciwon Kai na gefe ko daga goshi, idan aka kirba ta ko ita kadai ko da tafarnuwa aka sanya a inda kan yake ciwon.

9. Wanda Zuma, ko cinnaka, ko kunama ta harbe shi shima za a sama sa wannan a daure da bandage in shaaAllah za a samu lafiya.

10. Albasa tana tsaida habo a rika shakar garin ta ko haka nan a sanya ta a hanci arika shakarta.

11. Albasa na taimakawa wajen narkar da abinci.

12. Albasa na taimakawa wajen warkar da kunar wuta idan aka kirba ta aka dora akan kunar akwai zafi amma za ta bushe ba za ta tashi ba kuma za ta warke cikin kankanin lokaci da yardar Allah.

13. Albasa tana zama rigakafi ga mata wajen Cancer nono, hanji, da cututtukan mahaifa.

14. Albasa tana magance matsalar Jijiyoyi.

15. Albasa na taimakawa wajen magance matsalar amosanin kashi.

16. Albasa na magance yawan ciwon ciki na yara, musamman yellow din idan aka yanka ta slices aka tafasa ta sai a tsame idan ruwan ya huce aba yaro cokali daya

Address

Kano

Telephone

+2348074976764

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gidan gyaran jikin yan mata posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Gidan gyaran jikin yan mata:

Shortcuts

Share