Ibrahim Muktar Imam

Ibrahim Muktar Imam CEO at imid telecoms centre.

It's New Arrival
15/12/2025

It's New Arrival

01/11/2025
18/10/2025

I gained 317 followers in the past 90 days! Thank you all for your continued support. I could not have done it without you. 🙏🤗🎉

18/10/2025

Gawuna/Garo 2027
Inshallah!

I've just reached 300 followers! Thank you for continuing support. I could never have made it without each one of you. 🙏...
29/01/2025

I've just reached 300 followers! Thank you for continuing support. I could never have made it without each one of you. 🙏🤗🎉

08/11/2024

Allah kasa mucika Da Imani

22/09/2024

Ance kulawama Yabawa

I have reached 200 followers! Thank you for your continued support. I could not have done it without each of you. 🙏🤗🎉
12/09/2024

I have reached 200 followers! Thank you for your continued support. I could not have done it without each of you. 🙏🤗🎉

Ya Allah kazama Karan mu A Duk Al'amuran mu.
09/07/2024

Ya Allah kazama Karan mu A Duk Al'amuran mu.

23/01/2023

HATSARIN DOGARO DA ALBASHIN AIKIN GWAMNATI

1. Abinda kake samu, kai baka tara sun biya maka bukata ba.

2. Dangi da sauran 'yan uwa nayi maka kallon rufin asiri kuma marowaci alokaci guda saboda ba zaka iya yin wani katabus daga cikin albashin garesu ba.

3. Shi aikin ya dabaibaye ka, yayi maka daurin-daiman-minti. Bi ma'ana: Ganin kana aiki zai hana a baka, Kai baka isa ka bayar ba.

4. Idan ka bishi sau-daka-fa ba zai bari kayi wani aikin ko wata sana'ar azo-agani ba. Hakan zaisa har kayi Ritaya ka tsufa baka iya juya Taro ya koma Sisi ba.

5. Zai sanya maka girman-kai da jin wai kai wani ne (wai irin sunanka yana payroll dinnan), tareda jin haushin wanda yake samu fiyeda kai saboda kawai shi ba aikin gwamnatin yake ba kuma bai gaza samu ba.

6. Yana da matukar kashe zuciya.

7. Idan kanada matar aure daya, to bashi shine matarka ta biyu, Kaida bashi Mutu-ka-raba.

8. Muddin da abinda kake samu daga aikin albashi ka dogara, to baka isa kayiwa wani Alheri da Kaso 5 (5%) na albashin ba ko nawa kake samu kuwa, Idan kuma kayi saika gane kurenka.

9. Duk wani Ma'aikacin Gwamnati yasan wannan tamsirin sarai.

Dukda tana biyan karamar bukata, tabbas aikin gwamnati karamar sana'a ce da wasu ke ganin idan bakayi kamar ka rako wasu duniya ne.

Amma ayanzu Wallahi Tallahi Billahi wanda ya riki sana'ar sa ta sayarda Lemo, Shushena, Sayarda Kayan Miya, Teburin Shayi, Kifi Sadin da sauran kananan sana'o'i ya fi ka rufin asiri nesa ba kusa ba kwatankwacin tazarar nisan Legas da Maiduguri muddin aikin gwamnatin shi kadai ka rike sana'a.

Kai, idan aikin gwamnati dashi kadai ka dogara, duk inda kaga Me Keke Nape ka risina masa don kallonka kawai yake.

A hada aikin gwamnati da Noma, kiwo, sana'a ko aikin-hannu ko a dawwama cikin wahala da labtun bashi 🚶

Ya Allah ka cigaba da nuna mana hanya !!!

Address

Along Dawakin Tofa General Hospital Road
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibrahim Muktar Imam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share