Bamawu ventures co.

Bamawu ventures co. business naibawa kumbotso

04/08/2026
04/08/2026

Na'ibawa bakin datsa kano

Alhamdulillah!BAMAWU VENTURES na farin cikin sanar da abokan cinikinmu da saurian al'umma cewa mun kammala gyaran shagon...
30/07/2026

Alhamdulillah!
BAMAWU VENTURES na farin cikin sanar da abokan cinikinmu da saurian al'umma cewa mun kammala gyaran shagonmu da ke Titin Dan Hassan, Na'ibawa, Kano, kuma nan ba da jimawa ba za mu ci gaba da gudanar da kasuwanci a sabon fasalin shagon.
Muna godiya da haƙuri da goyon bayan da kuka ba mu yayin da ake gudanar da gyaran. Muna sa ran ci gaba da yi muku hidima cikin aminci, gaskiya da inganci.
Ku ci gaba da bibiyar wannan shafi domin za mu sanar da ranar da za mu ci gaba da karɓar baƙi.
BAMAWU VENTURES
Aminci • Gaskiya • Inganci

30/07/2026

����

Address

Zaria Road
Kano

Telephone

+2348166616144

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bamawu ventures co. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bamawu ventures co.:

Shortcuts

Share