Kofar wambai

Kofar wambai Advertisement and consultation of any legal Businesses in West Africa

31/01/2026
30/01/2026

Ma'aikatar harkokin wajen Afirka ta Kudu ta ayyana babban jami'in diflomasiyyar Isra'ila da ke ƙasar a matsayin wanda ba a yarda ya ci gaba da zama ba, kuma ta ba shi sa'o'i 72 ya fice ya bar mata ƙasa.
Itama Isra'ila ta mayar da martani wajen korar jakadan Afirka ta Kudu, a wani mataki da ke tabbatar da tsamin danganta tsakanin ƙasar Yahudawa da ta Afirka ta fito ɓaro-ɓaro ta nuna adawa da kisan Falasɗinawa da Isra'ila ta yi a Gaza.
Karin bayani - https://rfi.my/COkp.f

13/11/2024
Wani abun in kaji sai kazata a lahirane ba a cikin wannan Duniyar bane sbd tsabar mulkin zalincin da akemana
13/11/2024

Wani abun in kaji sai kazata a lahirane ba a cikin wannan Duniyar bane sbd tsabar mulkin zalincin da akemana

11/11/2024
11/11/2024

Trump ya tattauna da Shugaba Putin na Rasha kan yaƙin Ukraine

Ƙarin bayani - https://trib.al/fOBDEsV

10/11/2024
08/11/2024

Ko da gwamnatin ta yi nasarar koro baƙin a hukumance, to za ta sha fama wajen yadda za ta aiwatar da hakan. Ƙwararru na ganin hakan zai laƙume biliyoyin dala kafin a iya mayar da mutum miliyan ɗaya gida.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3UHWLzs

Address

No. 888 ATS Line Wambai Market
Kano
0007

Telephone

+2347038368039

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kofar wambai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kofar wambai:

Share