Abu Areef Bin Høød

Abu Areef Bin Høød 😥KAJI TSORAN ALLAH👇

Kazamo Me aikata alkhairi wata kil yakasance aikinka na karshe kafun mutuwarka

31/07/2026

Wannan video din ya tayarmin da hankali Allah katarwatsa Israel 🇮🇱 😭

27/07/2026

"تَبَسُّمُكَ فِي وَجْهِ أَخِيكَ صَدَقَةٌ"

​"Murmushin da kake yi a fuskantar dan'uwan ka sadaka ce." (Tirmidhi)


Äbu Thâubââñ GHAZALI TAHIR

26/07/2026

02
GHAZALI TAHIR Mustapha Surajo Real Haydar NA Aro NA Aro Ael Haroun Al Albany Kyarmun Bigwan Anthony

Wlh duk yanda kuke tinani jahilcin yan ta'addan nan yawuce nan🥹link video a comment section 👇 wani bawan Allah wadannan ...
25/07/2026

Wlh duk yanda kuke tinani jahilcin yan ta'addan nan yawuce nan🥹

link video a comment section 👇

wani bawan Allah wadannan dabbobin ke duka babu laifin baki bare na fari innalillahi wa'inna ilaihi rajiun bayan yadakesa da bulala hakan baimasaba ya dakko itace yamasa jina jina yakumbura masa jiki wai dan Allah kasarnan me ake nufi da hausawa ne😭

kuduba comment section link din video din nanan 😭👇👇

24/07/2026

1✍️
kuji daka manzon Allah s.a.w🤍🙏



YA SACI MOTAR YAN SANDA🤭wato akasannan zama babu data matsalace bubba wannan shine wanda ya saci motar yan sanda bayan d...
22/07/2026

YA SACI MOTAR YAN SANDA🤭

wato akasannan zama babu data matsalace bubba wannan shine wanda ya saci motar yan sanda bayan da police din dake jan motan yeshiga wani chemis. yanzude barawon ya shiga hannu. wani iskancin sai Nigeria 🇳🇬 😂

aganinku daya tsira bayan satar motar mezayyi da ita🤣

ALLAH YA JIKAN MALAM DA RAHAMARSA♥️🥰🙏
19/07/2026

ALLAH YA JIKAN MALAM DA RAHAMARSA♥️🥰🙏

19/07/2026

Babu marowaci irin wanda zaiji an ambaci Muhammad Rasulallah yakasa cewa S.A.W♥️🥰

yan ta adda sunfara amfani da jirgi mara matuki🥹🇳🇬Allah ya gyara mana kasarnan 🙏
19/07/2026

yan ta adda sunfara amfani da jirgi mara matuki🥹🇳🇬

Allah ya gyara mana kasarnan 🙏

Address

Dorayi
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abu Areef Bin Høød posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abu Areef Bin Høød:

Shortcuts

Share