NURUL HUDA Islamiyya dandago/hausawa

NURUL HUDA Islamiyya dandago/hausawa Fadakar wa, Ilimantar wa Tare da tarbiyya da iliman tar da Al umma Dukka Awan nan Makaran ta sama d

25/04/2026

187 likes, 11 comments. Check out ISIYAKU LAWAL’s video.

06/04/2025

Annabin Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam ne mafita acikin rayuwar mu, Salati gareshi ne kololuwa wajen daraja, Sallallahu Alaihi wa'ahlihi wa Sahbihi Wasallama.

Mai girma mai unguwar Dandago(Muhammad sani )na daga mahalarta wannan bikin saukar alqur ani mai albarka wadda  sheikh m...
05/04/2024

Mai girma mai unguwar Dandago(Muhammad sani )na daga mahalarta wannan bikin saukar alqur ani mai albarka wadda sheikh mlm kabiru (Mlm Labaran )ya ke gabatarwa

Mai girma Galadiman Sharif  Gwale kuma malamin abin alfaharinmu (mlm Aminu Abba Sharif)
05/04/2024

Mai girma Galadiman Sharif Gwale kuma malamin abin alfaharinmu (mlm Aminu Abba Sharif)

Mai girma walin wangarawa(alhj bashir Mahmud) kuma ubanmu abin alfaharin wannan zawiyyar dama Dandago baki daya yana dag...
05/04/2024

Mai girma walin wangarawa(alhj bashir Mahmud) kuma ubanmu abin alfaharin wannan zawiyyar dama Dandago baki daya yana daga cikin mahalarta wannan guri mai albarka

Bikin saukar karatun alkur'ani cikin hotuna wanda Sheik mallam Kabiru (Mallam Labaran  ya ke gabatarwa a wannan unguwa m...
05/04/2024

Bikin saukar karatun alkur'ani cikin hotuna wanda Sheik mallam Kabiru (Mallam Labaran ya ke gabatarwa a wannan unguwa me tarin albarka ta Dandago. Allah ya mai-maita mana Allah ya bamu albar alkur'ani da mutane masu albarka, amin.

05/04/2024
*KATTAMAR TAFSIRIN*          *AL QUR ANI*                     *MAIGIRMA*  *(Sheikh  Malan khabeeru Malan Labaran)**SANAR...
04/04/2024

*KATTAMAR TAFSIRIN*
*AL QUR ANI*
*MAIGIRMA*

*(Sheikh Malan khabeeru Malan Labaran)*

*SANAR WA TA MUSANMAN*❣️

Alhamdulillah cikin ikon Allah da ni imar sa,

*Ana sanar da daukacin musulmi Rufe tafsirin Al'qur'ani mai girma na shekara ta 1445*

Rana Juma a
Lokaci 8:00
Wuri Masallacin sa dake hausawa dandago layin mai unguwar dandago

✍️✍️Allah yabada ikon halatta Ameeeen🤲
Sanar wa daga Daliban malan✍️✍️

16/11/2023

اشهد ان لا اله الا الله وأشهد ان محمد عبد ه ورسوله
اللهم صل وسلم على سيدنا محمد وسلم .

Innalillahi wa inna ilaihirrajiun Allah yayiwa daya daga cikin Yayan sheikh Malan labaran Rasuwa Asafiyar Wan nan Rana t...
14/11/2023

Innalillahi wa inna ilaihirrajiun

Allah yayiwa daya daga cikin Yayan sheikh Malan labaran Rasuwa Asafiyar Wan nan Rana ta Talata Rasuwa, anyi jana iza awan nan Rana dasafe, Allah yajikan sa yay masa rahama yasa mece tone Ranar qiyama

Address

Kano

Telephone

+2348181765944

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NURUL HUDA Islamiyya dandago/hausawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share