Aky Media Centre

Call Directions

Aky Media Centre Barka da zuwa cibiyar yaɗa manufofi tare da ayyukan gwabnan kano. Alhaji Abba kabir yusuf.

26/08/2026

BISA UMARNIN MAI GIRMA GWAMNAN JAHAR KANO ALHAJI ABBA KABIR YUSUF

Ana ci gaba da ƙawata sabuwar Gadar Dan Agundi, wannan gagarumin aiki zai taimaka wajen sauƙaƙa zirga-zirgar ababen hawa, rage cunkoso, da kuma inganta harkokin sufuri a faɗin Jihar Kano.

📸 Aky Media Centre

Ongoing construction of a concrete drainage system along Ring Road to Unguwa Uku–Yan Awaki as part of the road reconstru...
25/08/2026

Ongoing construction of a concrete drainage system along Ring Road to Unguwa Uku–Yan Awaki as part of the road reconstruction by the administration of Gov. Abba Kabir Yusuf.

Ongoing construction and concrete casting of a Pedestrian paved sidewalk along Airport Road.
23/08/2026

Ongoing construction and concrete casting of a Pedestrian paved sidewalk along Airport Road.

22/08/2026

21/08/2026

AKY MEDIA CENTER

Tawagar Cibiyar Yaɗa Ayyuka da Manufofin Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, Alh. Abba Kabir Yusuf — AKY Media Center, ta kai ziyarar gani da ido zuwa Government Technical College, Kofar Nasarawa, domin duba ayyukan sabuntawa da inganta makarantar da gwamnatin Mai Girma Gwamna ta gudanar.

Tawagar ta samu damar ganin irin sauye-sauyen da aka samu a makarantar, musamman wajen sabunta gine-gine da samar da ingantattun kayan aiki, domin bai wa ɗalibai damar samun ingantaccen ilimin fasaha da koyon sana’o’i cikin yanayi mai kyau.

Muna yabawa Mai Girma Gwamnan Jihar Kano bisa wannan ƙoƙari na farfaɗo da cibiyoyin koyar da ilimin fasaha tare da samar musu da kayan aikin da s**a dace.

✍️ AKY MEDIA CENTER

21/08/2026

Aky Media Centre 🙌

RURAL ROAD: YADAKWARI – GARUN MALAM ROADAlhamdulillah! Construction work has commenced on Yadakwari–Garun Malam Road. Th...
21/08/2026

RURAL ROAD: YADAKWARI – GARUN MALAM ROAD

Alhamdulillah! Construction work has commenced on Yadakwari–Garun Malam Road. This major road project will help ease transportation and boost economic activities in the area.

.

Ongoing construction of a concrete drainage system along Gayawa–Jaba Road, Ungoggo Local Government Area.
21/08/2026

Ongoing construction of a concrete drainage system along Gayawa–Jaba Road, Ungoggo Local Government Area.

Ongoing earthwork on Justice Dahiru Mustapha Road, Farm Centre, Kano, as part of the ongoing road reconstruction project...
20/08/2026

Ongoing earthwork on Justice Dahiru Mustapha Road, Farm Centre, Kano, as part of the ongoing road reconstruction project.

Address

Kano State Government House, Kano Nigeria.
Abuja

Telephone

08085995589

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aky Media Centre posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share