30/07/2024
Insha Allahu Zanga Zanga zata zama alkairi ga alumma Nigeria a wannan yanayi. Kuma ayita bada antaba kayan kowaba.
Duk Malamin da yake fakewa da addini ake hada kai dashi a chuchi mutane Allah ya kawo mana karshen shi kowanene ko kuma daga kowacce Kungiya yake ta addini.