KB aawa page 1

KB aawa page 1 sales of children wear,baby kids,attamfa,baby safety room etc

23/10/2025

Allah ya Saka ma

20/10/2025

Allahuakbar Allah ya kawo musu dauki

Idan lokacin yayi ba makawa sai anyi
18/10/2025

Idan lokacin yayi ba makawa sai anyi

DA DUMI-DUMI: Hukumar Leken Asirin Sojojin Najeriya ta k**a manyan jami’an soji 16 bisa zargin shirin kifar da Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu — Rahoton Sahara Reporters

Rahotanni daga Sahara Reporters sun bayyana cewa hukumar leken asirin rundunar soji ta Najeriya ta tsare wasu manyan hafsoshin soja 16 da ake zargi da hannu a shirin juyin mulki da nufin kifar da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.

Majiyar ta ce bincike na ci gaba da gudana domin gano sauran jami’an da ake zargin suna da hannu cikin wannan shirin da ake kira “na cikin gida” wanda ya jawo hankalin hukumomin tsaro.

Har yanzu ba a bayyana sunayen wadanda ake tsare da su ba, amma majiyar tsaro ta tabbatar da cewa gwamnatin tarayya ta dauki lamarin da matuƙar muhimmanci.

Lamarin yana ci gaba da ɗaukar hankali a fagen siyasa da tsaro a Najeriya.

MEDIA ADVERTS

Assalamualaikum warahamatullahi ta ala wabara katuhu
18/10/2025

Assalamualaikum warahamatullahi ta ala wabara katuhu

11/10/2025

Address

Sabuwar Gandu Layin Nepa Near Assaif Shool
Kano
KUMBOTSO

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

07032056065

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KB aawa page 1 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share