Bageera Plug

Bageera Plug Airdrop Witcher&Miner�
TikTok Entertainer
Content Creator
Dm For Advert�

17/04/2025

Paws Disappointed People

09/04/2025

Paws listing date 😂😂

EID MUBARAQ CEO Bageera Plug
31/03/2025

EID MUBARAQ CEO Bageera Plug



10k Rubi Needed @70/1
29/03/2025

10k Rubi Needed
@70/1

28/03/2025

Karfe 5:00 Na Yamma Muke Zuba Ido Muga Abunda Paws Zasu Fidda Amma Bisa Alamu Da Wahala Ayi Listing Wannan Watan Amma Fatan Da Muke Allah Yasa Ayi Listing Wannan Watan

Muna saran samun kyakkyawan labari daga Paws nan yau zuwa gobe In shaa Allahu . 🐾🔥
27/03/2025

Muna saran samun kyakkyawan labari daga Paws nan yau zuwa gobe In shaa Allahu . 🐾🔥

Tsakanin Gobe Da Jibi Ake Saran Za’ayi Listing Na Paws Ko Kuma Su Sanar Da Ranar Listing En Allah Yasa Mudaceh
27/03/2025

Tsakanin Gobe Da Jibi Ake Saran Za’ayi Listing Na Paws Ko Kuma Su Sanar Da Ranar Listing En

Allah Yasa Mudaceh

Paws Soon 😍
26/03/2025

Paws Soon 😍

IDAN HAR PAWS ZAI FITO A WANNAN FARASHIN TOHM ZA’A SAMU NA ÇİN KAJI⏳A wajen pre-market na Exchanges ~ $0.0005, bamu yard...
26/03/2025

IDAN HAR PAWS ZAI FITO A WANNAN FARASHIN TOHM ZA’A SAMU NA ÇİN KAJI

⏳A wajen pre-market na Exchanges ~ $0.0005, bamu yarda da wannan farashin ba.
⏳A Jupiter farashin yayi leaking akan ~ $0.007, wannan farashin yayi babu laifi.
⏳A Meteora AG farashin yayi leaking akan ~ $0.009, shima wannan farashin yayi zamu rage zafi.

Ubangiji Allah ya tabbatar mana da alkhairi yasa su faɗa mana ranar listing yau, ayi mana listing cikin wannan watan.

26/03/2025

RUBI NETWORK

Duk Wanda ya San Yana mining Blum yaje yayi submitting Gmail
25/03/2025

Duk Wanda ya San Yana mining Blum yaje yayi submitting Gmail

25/03/2025

Paws Vs Paws Community 🤣🤣

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bageera Plug posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share