Kano Int. Business School

Kano Int. Business School Connecting you to the Successful side of Business

MUNA NAN TAFEKano Business School, makaranta ta farko da take bayar da ilimin kasuwanci da dabarun dogaro da kai cikin h...
18/01/2025

MUNA NAN TAFE

Kano Business School, makaranta ta farko da take bayar da ilimin kasuwanci da dabarun dogaro da kai cikin harshen Hausa.

Shirye-shirye sunyi nisa, lokaci kadan ya rage domin ku fara cin moriyar wannan makaranta.

Kuyi mana sharing, kuyi tagging domin wasu suyi following kada ayi babu su.

Mun gode.

The Great Coach

Address

No 2, Gwarzo Road
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kano Int. Business School posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kano Int. Business School:

Share