27/04/2026
Assalamu alalkum muna sanar da Yan uwammu masu karatu Kara sowar littafin malamumu prof sani umar rijiyar lemo akan Yan Kala Kato na larabci kuma mai suna da larabci( القرانييون ) Ku han zarta samun naku a shagon mu da ke kurmi market darul hikmah book shop Nigeria limited ko nememu akan waya kamar haka 08034324485 - 08028400757 , mun gode