15/12/2015
Assalamu alaikum warahamatullahi ta'ala wabara katuhu. Bayan sallam irinta addinin musulunchi ina mai gaisuwa gareku jamaar dake wannan dandali mai tarin albarka. Dafatan kuna cikin koshin lafiya a wannan lokaci da ake ta6a sanyi. Bayan haka ina tayamu murna tashigowar wata mai albarka wata mai alfarma, wata mai tarin alhairai. Wato watan Rabi'ul Awwal wanda acikinsane aka haifi fifiyayyen halitta, shugaban manzanni, cikamakin annabawa, wanda aka hallici duniya da lahira dominashi akayi sama da kasa duk dominshi, wanda duk rayuwarmu takare a cin albarkarkacinsa wato fiyayyen halitta ANNABI MUHAMMAD (SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAM) ALLAH kanuna manashi koda cikin mafarkine. Yadda muka shiga wannan wata lpy ALLAH kasamuga karshensa lafiya, kasadamu da alhairan cikinsa ka karemu da abun sharri dake cikin domin darajar mai daraja ANNABIN RAHAMA ANNABI MUHAMMAD(S.A.W) ALLAH YAKARAMANA KAUNAR ANNABI. Naku har kullum Adam Muhammad Garba(KAROTA).