Association of recharge card retailers Kano - AREKA

Association of recharge card retailers Kano - AREKA Association of sim Registration mobile money,recharge card phone & accessories agent.No.1zoo road ro

24/04/2026

Muna yi wa alumma barka da jumaa
Allah ya karbi Ibadun mu

24/11/2024

Ya rasulillah

03/04/2021

ASSOCIATION OF SIM REGISTRATION, MOBILE MONEY, RECHARGE CARD & PHONE ACCESSORIES AGENTS./(AREKA) TARO!! TARO!!!
Assalamu alaikum warahamatullahi wabara katuhu.
Wannan kungiya mai suna a sama tana sanar da yayan ta cewa akwai taron data saba yi duk farkon wata da kuma karshen wata.zaa gabatar da taron a gobe lahadi 04/04/2021, daga karfe 2:00pm zuwa karfe 3:00pm sannan muna kara sanar dakai cewa, zuwan ka yana da matukar muhimmanci, domin kuwa zaa tattauna akan muhimman abubuwa.
Allah ya bada ikon halarta ameen. Dan meman karin bayani a tuntubi wannan, no 07039771184.+2348034444413.
A iso lafiya.sanarwa PRO

27/03/2021

ASSOCIATION OF SIM REGISTRATION, MOBILE MONEY, RECHARGE CARD & PHONE ACCESSORIES AGENTS./(AREKA) TARO!! TARO!!!
Assalamu alaikum warahamatullahi wabara katuhu.
Wannan kungiya mai suna a sama tana sanar da yayan ta cewa akwai taron data saba yi duk farkon wata da kuma karshen wata.zaa gabatar da taron a gobe lahadi 28/3/2021, daga karfe 2:00pm zuwa karfe 3:00pm sannan muna kara sanar dakai cewa, zuwan ka yana da matukar muhimmanci, domin kuwa zaa tattauna akan muhimman abubuwa.
Allah ya bada ikon halarta ameen. Dan meman karin bayani a tuntubi wannan, no 07039771184.+2348034444413.
A iso lafiya.sanarwa PRO

To day meeting   7/3/2021
07/03/2021

To day meeting 7/3/2021

06/03/2021

ASSOCIATION OF SIM REGISTRATION, MOBILE MONEY, RECHARGE CARD & PHONE ACCESSORIES AGENTS TARO!! TARO!!!
Assalamu alaikum warahamatullahi wabara katuhu.
Wannan kungiya mai suna a sama tana sanar da yayan ta cewa akwai taron data saba yi duk farkon wata da kuma karshen wata.zaa gabatar da taron a gobe lahadi 7/3/2021, daga karfe 2:00pm zuwa karfe 3:00pm sannan muna kara sanar dakai cewa, zuwan ka yana da matukar muhimmanci, domin kuwa zaa tattauna akan muhimman abubuwa.
Allah ya bada ikon halarta ameen. Dan meman karin bayani a tuntubi wannan, no 07039771184.+2348034444413.
A iso lafiya.

27/02/2021

TARO! TARO!! TARO!!!
AREKA / ASMOREPA
Assalamu alaikum warahamatullahi wabara katuhu.
Wannan kungiya mai suna a sama tana sanar da yayan ta cewa akwai taron data saba yi duk farkon wata da kuma karshen wata.zaa gabatar da taron a gobe lahadi 28/2/2021, daga karfe 2:00pm zuwa karfe 3:00pm sannan muna kara sanar dakai cewa, zuwan ka yana da matukar muhimmanci, domin kuwa zaa tattauna akan muhimman abubuwa.
Allah ya bada ikon halarta ameen.
A iso lafiya.
Plot no1 zaria road by zoo road, dangi raund about kano nigeria

13/02/2021

Indama basu da yawa sunyi abin da ya kamata

Say something
12/02/2021

Say something

Nigeria my country
12/02/2021

Nigeria my country

Address

Plot. No 1, Shop10 Zoo Road Round Abaut By Zaria Road
Kano

Opening Hours

Monday 10:00 - 17:00
Wednesday 11:00 - 14:00
Thursday 10:00 - 14:00
Friday 14:30 - 16:00
Saturday 10:00 - 17:00
Sunday 13:00 - 15:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Association of recharge card retailers Kano - AREKA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share