02/10/2023
(TUNATARWA) ga ahlulsunna yan'uwana darikawa munene sayaduna Rasulullahi s,a,w wallahi muyi kokarin amsar lazimi safe da yamma da wazifa da zikirin juma'a wallahi sune mafita agaremu Allah yasa mu mutu cikin wannan aikin alkhairi alfarmar sayyaduna Rasulullahi s,a,w