06/10/2024
❤️❤️Da soyayya abace mae saukin yi kamar yarda fadin kalmar ina sonka ko ina sonki yakeda saukin fada to da babu zubar hawaye acikin soyayya
❣️❣️❣️Kowa zai iya fadamaka yarda yafara soyayya amma bakowa bane zae iya fada maka nasarar daya yasamu acikin soyayyasa💞
🌺🌺🌺Idan kika soni zansoki idan kika kini zan nisanceki sosae zanyi hakuri da jarabtar da Allah yayi mini akanki💖💖
Domin nasan watarana zaki fahimci soyayyata agareki 🌹🌹🌹 FARIS ✍️✍️