Babar harka

Babar harka Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Babar harka, Business Center, Katsina.

AMFANIN TSAMIYA DA KUMA ILLOLINTA GA LAFIYA. Tsamiya na daya daga cikin 'ya'yan itatuwan da ake amfani dasu a kasar Haus...
01/10/2023

AMFANIN TSAMIYA DA KUMA ILLOLINTA GA LAFIYA.



Tsamiya na daya daga cikin 'ya'yan itatuwan da ake amfani dasu a kasar Hausa k**a daga fannin abinci da kuma magani .Tana da amfani mai tarin yawa haka kuma tana da wasu illoli musamman idan aka sha ba'a bisa ka'ida ba,tana kuma da illa ga wasu daidaikun mutane,domin akoi mutanen da take tadoma cutukkan iska k**ar na kumburi ko qaiqayi da kurajen jiki.



Ana amfani da tsamiya wajen sarrafa kayan sha,inda a yau wajaje dadama wasu kan qullata a leda bayan sun tace sun gaurayata da s**ari sai su sakata a na'urar sanyi (refrigegrator).
Wasu kuma sun dauketa a matsayin magani ko a hada abinci da ita domin akan yi kunun tsamiya da kuma tuwon tsamiya a wasu yankuna k**ar a Zuru,ri6a da suru dake a jihar kebbi.



matsalolin da tsamiya ke magancewa.Ga kadan daga cikinnsu :

1.Cushewar ciki da rashin yin bahaya.
2.Ciwon ciki.
3.Tashin zucya ga masu juna biyu.
4Tsutsar ciki.
5.Matsalolin da s**a shafi na hanta (liver da kuma madaciya (bile)
6.mura da zazza6i.
7.Tana wanke dattin ciki da kuma cushewar hanji
8.Ana amfani da ganyenta wajen magance cutukkan daji (cancers)
9.Ana tafasa ruwanta ayi wanka dasu dan magance ciwon ga6o6in jiki.(arthriries)
10.Tana saka cin abinci,a duk sanda ka ci abinci ka sha tsamiya to za kayi saurin jin yunwa.


Illolinta sun hada da :

Tsamiya tana iya haifarda illa ga masu ciwon s**ari (diabeties patients) saboda tana illa ga adadin yawan s**arin dake a cikin jini.

Haka kuma ga wadanda za a yiwa fida (surgery) to kada su sha tsamiya a kalla makonni biyu kamin ayi tiyata.

Gamai fama da rama,yawan shan tsamiya na iya kara sanya ramar saboda tana rage qiba sosai.

A guji shan tsamiya a sanda ake shan
wasu magunna rukunin Ibumol da aspirin.
Tsamiya tana rage shawar namiji,idan matsananciyar shawa ta yiwa namiji yawa to ya lazimci shan tsamiya zaiji leqes.



Idan kiba ta yiwa mutum yawa a jiki kuma yana son ya rage kibar to ya zanka shan tsamiya amma a san adadin da za a sha.

Mai fama da gembon

ZAITUL LAWZ DA AMFANIN SAZautul Lawz tsirran wata bishiya ce mai albarka,wacce take da tarihi a fagen magani,tana da sau...
15/09/2023

ZAITUL LAWZ DA AMFANIN SA

Zautul Lawz tsirran wata bishiya ce mai albarka,wacce take da tarihi a fagen magani,tana da saurin warkarwa da biyan bukata cikin lokaci.

Ga kadan daga cikin magunnan da ta ke yi :

1.Dandruff :A wanke kai da ruwan dumi idan gashi ya bushe sai a diba a shafa a kan gashi sosai sai a shace da mashacin kai.

2.Raunin garkuwar jiki : A sha cokali daya karami da safe kamin a karya.

3.Maganin ciwon jiki : A tarfa a ruwan zafi a sha.

4.Ciwon Daji : A sha cokali daya safe da yamma

5.Cutukan ciki : A sha a tea bayan an ci abinci.

6.Rage tai6a da muguwar qiba : A sha sau daya a kullum

7.Karamcin maniyi ga namiji : A sha cokali daya a ruwan shayi ba madara.

8.Maganin bushewar fatar jiki : A shafawa jiki idan za a konta da safe ayi wanka,fatar jiki zata yi laushi kuma fatar zata yi haske.

9.Mata masu Neman laushin duwawu su na iya shafawa sau daya a kullum.

10: Kaikayin fatar jiki : A zanka shafawa fatar jiki musamman wurin da yake yin kaikayi.

11 : Mata masu neman laushin mamma masu daukar hankali, sai su hada da man hulba su zanka shafawa,za ku yi mamakin wannan maganin,domin duwawun za suyi kyau da laushi.

12.Cutukan ciki,Dana jini duka za a iya shan wannan zaitul lawuz a cikin ruwan shayi.

13.Maza masu neman kyan gashi su zanka amfani da wannan man na zaitul lawiz.

14. Kaikayin matse matsi sai a shafa akai akai.

Me buqata sai yayimana magana muna turawa ko ina.
Me kyan kudinsa 2k kwalba daya.

CUTARWAR DA ISTIMNA'I YAKE YIWA DAN ADAM{MA********ON} (ZINAR HANNU)☎️08104151092COMPLETE TREATMENTSAlhamdulillah Cikin ...
02/09/2023

CUTARWAR DA ISTIMNA'I YAKE YIWA DAN ADAM
{MA********ON} (ZINAR HANNU)

☎️08104151092

COMPLETE TREATMENTS

Alhamdulillah Cikin Hukuncin Allah SWT mai kowa da komai munsamu damar Samar da Ingantaccen maganin cututtukan Ma********on.

Kamar dai yadda muka sani ISTIMNA'I shine namiji ya rinka wasa da Azzakarinsa domin biyan bukata, ko mace tana wasa da Farjinta domin Biyan bukatar kanta musamman domin kaucewa zinah.

Istimna’i yana kawo cututtuka da dama wadanda ya hada tundaga kwakwalwar mutum har zuwa Ga Gaban mutum domin duk abinda Allah ya. Haramta dole asameshi da illa matukar bawa yace zai aikata

Akwai cututtuka da dama da mutum ke dauka sak**akon ISTIMNA'I wato ma********on wanda Duk wanda yake wannan Ya tsinchi kansa ko kuma zai tsinchi kanshi a cikin wannan cututtuka hakan yasa muka samu damar Ciro maku wannan maganin Na Cututtuka da Ma********on ke kawowa domin Samun waraka.

Cikin Cututtukan da ISTIMNA'I ke kawowa.

★Kankancewar Gaba
★Zafin Fitsari
★Dauke Karfin mazakuta da lalata farjin mace ya zama bata da sha'awa kwata kwata
★Karancin Ruwan Maniyyi ga Namiji da macen itama in tana yi zai zama Farjinta a bushe Qamas
★Bushewar Farji ga Mace
★Lalata k**annin naman cikin Farji
★Yawan faduwar Gaba
★Saka ciwon kai me tsanani
★Ciwon ido ko rashin gani sosai
★Hana ibada yadda ya k**ata
★Hana yin Aure da wuri saboda mutum zai sakankance yayi tayi k**an aure
★Ciwon baya ko kafafu
★Yana sa Mantuwa da Cututtukan farji kowanne iri masu k**a da ciwon sanyi ko basur kuma ba sanyi bane ba basur bane

Wannan magani ana amfani dashine kawai idan mutum ya tuba yadena. Baya hana aikatawa saidai yana flushing na duk wani cuta wadda ta dalilin Aikata istimnai din mutum zaikamu koda ban fada ba a rubutuna domin sunada yawa sosai

Ga duk wanda Allah ya Jarabeshi da wannan matsala kuma yadena ammah ya kamu da cututtukan ko yana tsoron ya kamu zai iya neman wannan magani namu domin Samun waraka InshaAllah

💯 Herbals 🌱
Dr.Sultan
Katsina State

☎️08104151092
☎️09045263398

20/05/2021

Slm yan uwa da brknk da warhaka

Address

Katsina
KATSINASTATE

Telephone

+2348055243256

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Babar harka posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share