Rabiu ñà mata

Rabiu ñà mata Assalamualaikum barkanmu da sapiya

15/07/2022
14/05/2022

Farin cikin murnarka idan Babu farinciki kasani Babu murna 😭

14/05/2022

©️Kana Bukatar Tsira? Kiyaye Sallah Akan Lokutansu. ©️Kana Bukatar Lafiya? Yawaita Azumi, ©️Kana Bukatar farin Jini? Ka guji cin Amana! ©️Kana Bukatar Albarka? Yawaita Salati ga ANNABI (SAW). ©️Kana Bukatar Hasken Fuska? Yawaita Sallar dare. ©️ Kana Bukatar Gushewar bakin Ciki?Ka lizimci Addu'a. ©️Kana Bukatar Farin Ciki? Yawaita Istigfari ©️Kana bukatar Yalwar Arziki? Yawaita Zhikiri bayan Sallar Asuba (Tsakanin Alfijir da fitowar Rana), yawaita Kyauta da Sadaka ©️Kana bukatar Lada Batare da Ka wahalaba? Tura Wannan Sakon ga wanda Allah ya Bawa Iko.

12/05/2022

Fatan alkairi

24/02/2022

Idan kaji kakamu da SON mutun tokayi kokari kafirta mai kana SONSA hakika jinkiri a furta kalmar SO yana kawo dana sani musamman kakamu matuka.
Agaskiya mafiyawan 'yan Mata hadda wasu Mazan suna jintsoron furta kalmar so saisu bari soyayi musu illa. Agaskiya kwanciyar hankalin daya idan kanason mutun kaje kataresa kace kana sonsa komeze faru yafaru kalma biyuce zata biyo bayan sakonka
( EH ko AA )

13/02/2022

Gani ga wani ance ya ishi wani tsoran Allah Allah yasa mufi karfin zuciyar mu 🙏

02/09/2021

Ciki

Bashi yazama Dole Amma haka nake hkr nahana nawa sbd yasaba da rayuwar buhariyya 😱

Address

Katsina
NAMATA

Telephone

+2348071626200

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rabiu ñà mata posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Rabiu ñà mata:

Share