18/06/2022
Assalamu Alaikum,
Kungiyar (SABUWAR KOFA YOUTH SECURITY ORGANISATION-SKYSO)
Na Gargadin Mutanen Yankin Sabuwar kofa Dama Sauran Al, Umma kan Gujema Dokar Yawo Acikin Unguwar Da Misalin Karfe 1:00am Na Dare,
Duk Wanda Kungiya Ta K**a Ya karya Wannan Doka Ba Tare Da Cikakkiyar Hujjaba Wadda Za, a Gamsu Da Ita👈
Dan Allah A kiyaye!!!
Inkunne yaji, Jiki ya Tsira🖕