Imrana haruna

Imrana haruna Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Imrana haruna, Funtua zone, Katsina.

🕋Tsira da ameenci da tsarkin jiki dana ruhi sun tabbata ga shugaban halittun farko dana qarshe sallallahu alaihi wasallam🕌

Suna: Imran Haruna Funtua

Gari: Funtua city 🌆🏙️

Garin zama:duk Inda yafi dadi

Abun sona: mazon Allah (s.a.w)

15/04/2026

With Nasara official – I just got recognised as one of their top fans!

Indai ka ga dangin mace suna girmama mijin ƴarsu da daraja shi, to ba haka kawai ba ne, sai don ƴar ta su tana faɗa musu...
09/04/2026

Indai ka ga dangin mace suna girmama mijin ƴarsu da daraja shi, to ba haka kawai ba ne, sai don ƴar ta su tana faɗa musu alherinsa da boye aibunsa da kurakuransa gare su. 😶
Haka nan idan ka ga dangin miji suna yabon sirukarsu, to mijin ba ya faɗin komai a kanta a gabansu sai alheri. 😘
Idan aka ɓata muku rai, kada ku gaya wa ƴan'uwanku, sai dai idan ya zama dole, domin koda kun shirya, kun yafi juna, su ba su yafe ba. 😒

Address

Funtua Zone
Katsina

Telephone

+2348144431283

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Imrana haruna posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share