Arabi bin Kabir

Arabi bin Kabir Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arabi bin Kabir, Business Center, Kafar Sauri, Katsina.

Masha Allah Allah yamai maitamana
04/04/2025

Masha Allah Allah yamai maitamana

Khalinfan Tijjaniya  A Nigeria: A yau kenan, yayin da Khalifa Sheikh Mahy Niasse (R.T.A) ya halarci sallar Juma'a a babb...
17/02/2024

Khalinfan Tijjaniya A Nigeria: A yau kenan, yayin da Khalifa Sheikh Mahy Niasse (R.T.A) ya halarci sallar Juma'a a babban Masallacin Kasa da ke Abuja.

Muna rokon ALLAH ya baiwa kasarmu lafiya, budin arziki da kwancin hankali Amin

Allah ya sauke Mana da su Khalifa lafiya Al barkachin Annabi S A WJirginsu ya tashi daga Nigeria zuwa nigal Allah Amen 🤲
17/02/2024

Allah ya sauke Mana da su Khalifa lafiya Al barkachin Annabi S A W
Jirginsu ya tashi daga Nigeria zuwa nigal Allah Amen 🤲

Sheikh Nazifi Alkarmawi Ya ZiyarciSheikh ibrahim mansor Kaduna Allah Yaqara Soyayya Faira da'imanArabi bin kabir
17/02/2024

Sheikh Nazifi Alkarmawi Ya Ziyarci
Sheikh ibrahim mansor Kaduna

Allah Yaqara Soyayya Faira da'iman

Arabi bin kabir

Muhammadurrasulillah s.aw
17/02/2024

Muhammadurrasulillah s.aw

Allah yayi Tajallin Halarar MUHAMMADUR-RASULULLAHI Domin ya Bayyanar da Halarar Làilàha-illallàhu. In babu Zuhurin Muham...
02/12/2023

Allah yayi Tajallin Halarar MUHAMMADUR-RASULULLAHI Domin ya Bayyanar da Halarar Làilàha-illallàhu. In babu Zuhurin Muhammadiyya da bazàa san Halarar Uluhiyya ba.

Allah Yace a cikin hadisi Qudsi:

كُنْت كَنْزاً مخفيا فَأَحْبَبْت أَنْ أُعْرَفَ؛ فَخَلَقْت خَلْقاً فَعَرَّفْتهمْ بِي فَعَرَفُونِي

'Nā kasance Taskā Ɓoyayyā, Da naga dāmar a san Ni, sai na talicci talitta na sanar dasu Ni, sai s**a San Ni"

Zuhurin talitta Haƙiƙa Muhammadiya ce, Allah na sanar da bayin shi kanshi ta Halarar Manzon Allah SAW.

Happy Faidha day ❤️
25/11/2023

Happy Faidha day ❤️

Jama'a ku kara holding din CORE din ku. Nan da karshen December insha Allah duo mai ko 5 kacal za'a dinga sashi a layin ...
04/06/2023

Jama'a ku kara holding din CORE din ku. Nan da karshen December insha Allah duo mai ko 5 kacal za'a dinga sashi a layin masu kudin layinsu

Congratulations 🎊🎊🎉🎉Mai gurma engineer
24/05/2023

Congratulations 🎊🎊🎉🎉Mai gurma engineer

Address

Kafar Sauri
Katsina

Telephone

+2347026622222

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arabi bin Kabir posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arabi bin Kabir:

Share