Ameer D Muhammad

Ameer D Muhammad *MY INTIRE LIFE IS TO MY LOVELY PROPHET MUHAMMAD {SAWS}. #

Hukumomi su gaggauta samar wa talakawa isassun motocin sufuri don zirga zirgansu cikin rahusa, haƙƙi ne ba alfarma ba.Ma...
23/07/2023

Hukumomi su gaggauta samar wa talakawa isassun motocin sufuri don zirga zirgansu cikin rahusa, haƙƙi ne ba alfarma ba.

Mai abin hawa, ya ragewa marasa hali hanya, sadaka ce da ba zata rageshi da komai ba.

Tafiya bisa keke ko da ƙafa idan waje bai gagara ba, ni'ima ce ba alamar gajiyawa ba.

Address

Katsina

Telephone

+2348107170731

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ameer D Muhammad posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share