Katsina sport

Katsina sport Daily news, business update, job opportunities, advertising, entertainment and giveaway

Congratulations Katsina United Katsina State Television KTTVKatsina State Television KTTVTelevision KTTV BATAGARAWA TVTV...
25/11/2025

Congratulations
Katsina United
Katsina State Television KTTVKatsina State Television KTTVTelevision KTTV
BATAGARAWA TVTV
Katsina State

10/04/2025

With Aminu Ƴargunda – I'm on a streak! I've been a top fan for 3 months in a row. 🎉

Gwamnati ta ci tarar kamfanonin wuta da ke tsawwala wa al'umma kuɗin wutaƘarin bayani - https://trib.al/j9Xa2Mq
10/04/2025

Gwamnati ta ci tarar kamfanonin wuta da ke tsawwala wa al'umma kuɗin wuta

Ƙarin bayani - https://trib.al/j9Xa2Mq

Da Ɗumi-Ɗumi:- Gwamna Radda ya bayar da umurnin a gyara dam Sabuwa cikin kwanaki 90 domin samar da wadataccen ruwa a gar...
10/04/2025

Da Ɗumi-Ɗumi:- Gwamna Radda ya bayar da umurnin a gyara dam Sabuwa cikin kwanaki 90 domin samar da wadataccen ruwa a garin

A zaman majalisar zartarwa ta jihar Katsina da Gwamna Malam Dikko Radda ya jagoranta a yau Laraba, majalisar ta aminta da bayar da gyaran dam din garin Sabuwa da ke jihar Katsina

Aikin sake yashe dam din zai kammalu cikin kwanaki 90 da zaran kamfanin da za a baiwa kwangilar ya fara aikin.
TEBURIN MAI SHAYI TEBURIN MAI SHAYI 󱢏SSalim Ahmad Gaiwa

Gwamnatin Jihar Katsina ƙarƙashin jagorancin Malam Dikko Umar Radda Ph'D CON tana cigaba da gina katafariyar makarantar ...
10/04/2025

Gwamnatin Jihar Katsina ƙarƙashin jagorancin Malam Dikko Umar Radda Ph'D CON tana cigaba da gina katafariyar makarantar sakandire mai Suna (Special model school Radda) a Garin Raɗɗa.

Ita dai wannan makaranta su ukku ne Wanda yanzu haka ake ginawa a faɗin jihar Katsina ana gina ɗaya a shiyar Daura ɗaya a shiyar funtua Sai ɗaya a shiyar Katsina ta tsakiyar.

Yanzu haka aikin Yana kusa da mataki na ƙarshe Kuma da zaran an Kammala ta Za a cigaba da ɗaukar dalibai domin ƙara basu ingantaccen ilimi da zai amfani al'umma.

Abubakar Yusuf Aya
Media Aide charanchi Local government to KTSG.
10/04/2025.

Imrana sani safana
Media aide Safana local Government
KTSG
Copied!
Katsina State Television KTTV
Katsina State
Katsina online tv
Katsina updates
Zamfara State
Modibbo Adama University, Yola

Gaba daya Facebook sun canja tsarin monetization entirely, a kwanakin baya sai ka cika wasu sharudda da ka'idoji kamar 5...
10/04/2025

Gaba daya Facebook sun canja tsarin monetization entirely, a kwanakin baya sai ka cika wasu sharudda da ka'idoji kamar 5k followers, 60k minutes kuma ka cika sharuddan community standards.

A yanzu sam ba haka bane. Sun raba monetization program gida biyu akwai tsohon program akwai kuma beta program.

Tsohon program:
Duk wadanda s**a zama eligible a wancan Tsohon ko kuma suke kan tsarin wancan program din zasu cigaba akan wancan tsarin wanda akwai issue daya akan sa kamar matsalar content policy, rashin tafiyar content da sauransu.

Sabon program:
Babu wata ka'ida da mutum zai cika takameme domin fara samun kudi a Facebook, yanzu sun mayar dashi tsarin invitation kawai indai kana sa original content zaka ga invitation. Ko baka da followers ko da basu fi 300 followers ba zaka iya amfana da wannan program din, kuma tsari ne mai dadi sosai domin sun hade shi zaka iya samun kudi da videos, hoto, da rubutu da mutum yake sabanin wancan na baya.

Shawara:
Duk mai sha'awar samun garabasar Facebook monetization ya fara content yana saka original videos musamman irin su reels da kuma shorts, posting akai akai. Cikin kankanin lokaci zaka ga invitation.

Abu na karshe shine aji Tsoron Allah a kiyayi kirkirar content da zai jawo maka fushin Allah gobe alkiyama.

Engr. Adamu Musa Kore ✍️
Copied!
Katsina online tv
Katsina State Television KTTV
Zamfara State
Modibbo Adama University, Yola

A cikin fafatawar da ƴan bijilantin yankin Ɗan dume s**ai shekaran jiya da ƴan ta'adda sun samu nasarar kashe mutum ɗaya...
10/04/2025

A cikin fafatawar da ƴan bijilantin yankin Ɗan dume s**ai shekaran jiya da ƴan ta'adda sun samu nasarar kashe mutum ɗaya ciki, wani kuma ɗaya wuya tasa ya miƙa kanshi da kanshi, kamar yanda kuke ganin shege shine nan a hoto, matsiyaci Allah shi ƙara tona asiri.
Katsina State
Katsina online tv
Zamfara State
Katsina updates
Modibbo Adama University, Yola
Kano State
Katsina State Television KTTV

KA HADA DABINO DA YALO KA CIChat 07082728653Ka Nemi Dabino Mai kyau, Mai laushi ba Mai karfin ba misalin qwara biyar hak...
10/04/2025

KA HADA DABINO DA YALO KA CI

Chat 07082728653

Ka Nemi Dabino Mai kyau, Mai laushi ba Mai karfin ba misalin qwara biyar haka,da yalo guda daya wanda ya nuna shima Mai kyau,zaka taun dabino sai ka tauna yalo a haka zaka rinka cin su a tare har ka cinye.

Hadi ne Mai dadi,Mai kuma amfani ga jiki.
Ba ya da wata illa,Shi dai Dabino Yana da zaqi shi Kuma yalo Yana da ruwa a cikin shi baya da zaqi baya da bauri,Kuma baya da daci.

Yana taimakawa

1.Domin samun lafiyar idanu

2.Lafiyar Qoda.

3.Karfin jiyojin mazakuta ga namiji.

4.Maganin zafin ciki

5.Maganin zafin jiki da ciwon kai.na zafin rana

6.Cutukan daji na cancer.

7.Domin samun fata Mai lafiya da haske.

8.Yana Karawa kwakwalwa lafiya

9.Yana Sanya jin dandanon abinci

10.yana maganin cutukan Babbar hanzanya

11.Karawa Jinin jiki karfin yaki da cutuka.

12.Abncine maganine ga masu fama da sickler.

13.Yana Rage hypertension da yawan damuwa.

14.Yana maganin warin baki.

Da fatar za a yi shere akoi masu bukata da dama.
Duk Wanda yaiyi mana copy da editing zuwa a Wani shafi ko group ya hayyu ya qayyumu ya isa akan shi.

Muna da magunna garanti na cutuka daban daban a neme mu a WhatsApp ko inbox a facebook Allah yasa mu dace.
Copied!
Katsina State
Katsina State Television KTTV
Katsina updates
Katsina online tv
Zamfara State
Kano State
Modibbo Adama University, Yola

09/04/2025

Kakakin SARKIN katsina kenan suna busa ga Mai Girma Gwamnan katsina da jakadun kasa 10 das**a zo kallon bikin sallah a katsina, ya kuke kallon wannan ziyara da wadannan jakadu s**a kawo alokacin bikin sallah karama?
Katsina State
Katsina State Television KTTV
Katsina updates
Katsina online tv
Salim Ahmad Gaiwa
Tantabara media express
Federal Government of Nigeria
Legit.ng Hausa
Modibbo Adama University, Yola
Zamfara State
Kaduna State
Kano State

25/03/2025

Allah yajikan Hajiya Allah yagafarta mata ya albarkaci abunda tabari amin,
Muyi following atta'awun tv a page dinsu komu nemesu a YouTube channel dinsu ko kuma muyi searching dinsu a satellite 📡 domin ilimantarwa da fadakarwa da kuma taimakon juna mungode fatan zamu sharuwa lpy Allah yasa amin.
KKatsina StateMMuhammad Abdullahi Mamman DeeKKatsina State Television KTTVKKatsina updatesKKatsina online tv

22/03/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ahmad Ashiru Abdullahi, Call Mî Âhmâd Jr.

Address

Hassan Usman Road G R A Katsina
Katsina
820101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Katsina sport posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Katsina sport:

Share